MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI An yi Kira ga daukacin masu zaben dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna karkashin jam’iyyar APC da su bayar da kuri’unsu ga dan takara Isa Ashiru Kudan. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar bayani da aka rabawa manema labarai mai dauke da sa hannun Yakubu …
Read More »ZAN MAGANCE MATSALAR TSARO A NAJERIYA – WIKE
….Ya Ba Yan Gudun hijira Tallafin Naira Miliyan Dari Biyu A Kaduna MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Gwamnan Jihar Ribas Mista Nyeson Wike ya bayyana cewa babban kudirinsa in zama shugaban tarayyar Najeriya shi ne ya magance matsalar tsaron da ke addabar kasar a matakin farko. Nyeson Wike ya bayyana hakan ne …
Read More »