Governor Dauda Lawal has assured the outgoing National Youth Service Corps (NYSC) members of premium welfare, support, and security in the State. In a statement Signed by SULAIMAN BALA IDRIS Senior Special Assistant (Media and Publicity) to the Zamfara Governor and made available to news men revealed that Governor Lawal …
Read More »PDP NORTHWEST YOUTH LEADER SALUTE TO A VISIONARY LEADER GOVERNOR DAUDA LAWAL OF ZAMFARA STATE @ 58
….Dauda Lawal is a role model Atiku Muhammad Yabo, Sarkin Yakin Yabo In less than 100 days as the Governor of Zamfara State, he has successfully implemented many projects with the aim of the people of Zamfara State to progress as everyone knows. He launched …
Read More »GOV. DAUDA LAWAL @58: TRIBUTE TO A HUMBLE LEADER
By Sulaiman Bala Idris In the past few years, it has become a tradition for me to put down a befitting tribute every 2nd of September to celebrate my boss’s birthday, the Executive Governor of Zamfara State, Dauda Lawal. It won’t be any different today, but unlike previous …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL YA ZIYARA NEMA, YA NEMI DAUKI NA MUSAMMAN GA ZAMFARA
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya yi kira da a kara ba hukumar agajin gaggawa ta kasa (NEMA) tallafi da kuma dauki na musamman ga Jihar Zamfara. Gwamnan ya yi wannan roko ne a ranar Juma’a a lokacin da ya ziyarci hedikwatar Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL YA HALARCI TARON MAJALISAR TATTALIN ARZIKIN KASA
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, a ranar Alhamis, ya halarci taron majalisar tattalin arzikin kasa a Abuja. Taron majalisar tattalin arzikin kasa karo na 135 ya gudana ne karkashin jagorancin mataimakin shugaban kasa Sanata Kashim Shettima, GCON a zauren taro da ke a fadar shugaban kasa. Bayanin …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL YA ƘADDAMAR DA SHIRIN TSAFTACE MUHALLI NA ZAYOSAP
Daga Imrana Abdullahi Gwamna Dauda Lawal, a ranar Juma’a, ya ƙaddamar da Shirin tsaftace muhalli mai suna ‘Zamfara Youth Sanitation Programme’ (ZAYOSAP) domin tsaftace babban birnin Jihar Zamfara da kewaye. Gwamnan, a yayin bikin ƙaddamar da shirin a tsohon ɗakin taro na gidan gwamnati da ke Gusau, ya jaddada cewa …
Read More »GOVERNOR DAUDA LAWAL HOLDS THE RIGHT ANTENNA AND ZAMFARA GETS THE RIGHT RIGHT SIGNAL!
by Sani Ahmed Sambo When you elect a leader based on his pedigree on what it takes to rule, you sometimes become greatly astounded by the speed and level of his miraculous performance and achievements within a very short time frame. Yes! Perhaps some people would say …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL, GWAMNONIN AREWA MASO YAMMA SUN GANA DA SHUGABA TINUBU
DAGA IMRANA ABDULLAHI, a arewacin Najeriya Sabanin irin cece – kucen jita – jitar da ake ta yadawa a tsakanin al’ummar Jihar Zamfara cewa wai Gwamnan Jihar Dokta Dauda Lawal ba su gaisa da shugaba Bola Ahmad Tinubu ba a lokacin da ya kai wata ziyara domin nemowa jama’ar Jihar …
Read More »Rashin tsaro: Gwamnan Zamfara Ya Nemi Goyon Bayan Shugaban Hafsan Sojoji
Daga Imrana Abdullahi Dangane da halin rashin tsaro da ake fama da shi a wasu sassan jihar Zamfara, yasa Gwamna Dauda Lawal, a ranar Juma’a, ya ba da karin tallafin sojoji domin shawo kan kalubalen tsaro da ke addabar yankin. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman …
Read More »GWAMNA LAWAL YA KAI ZIYARA HUKUMAR NADDC, DOMIN SAMAWA MATASAN ZAMFARA SANA’A
Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin ya cika irin alkawuran da ya yi wa jama’ar Jihar Zamfara na samun ayyukan yi da kuma inganta harkokin rayuwarsu Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal a ranar Talata ya ziyarci hedikwatar Hukumar Kula da Kera Motoci ta Kasa (NADDC) da ke Abuja, inda ya …
Read More »