DAGA IMRANA ABDULLAHI An bayyana irin gagarumin taron tarbar dan takarar Gwannan Jihar Katsina karkashin APC Dokta Dikko Umar Radda da cewa taron ko shugaban kasa ya zo garin Funtuwa da ke Jihar Katsina idan aka yi masa wannan gangamin hakika sai haka. Kwamared Isyaku Wada Faskari ne ya …
Read More »Dikko Radda Mutumin Kirki Da Al’umma Za Su Dogara Da Shi – Honarabul Kuraye
IMRANA ABDULLAHI A KADUNA An bayyana dan takarar Gwamnan Jihar Katsina karkashin tutar jam’iyyar APC Dokta Dikko Umar Radda, a matsayin mutumin kirki, mai gaskiya da rikon Amana da al’umma za su dogara da shi domin ci gaban Jiha tare da al’ummarta baki daya. Bayanin hakan ya fito ne daga …
Read More »Lokaci Ya Yi Da Arewacin Najeriya Za Su Sakawa Bola Ahmed Tinubu – Abu Ibrahim
Daga Imrana Abdullahi Jigo a jam’iyyar APC a Najeriya daga Jihar Katsina Sanata Abu Ibrahim ya bayyana cewa lokaci ya yi da arewacin Najeriya za su sakama dan takarar shugaban kasa a Jam’iyyar APC Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Hakika Bola Ahmed Tinubu ya taka rawar gani wurin kawo APC kan …
Read More »ACSC Joined Nigerians In Mourning The Death Of Former Custom Boss Dikko Inde
ACSC Joined Nigerians In Mourning The Death Of Former Custom Boss Dikko Inde The Arewa Consultative Synergy Congress (ACSC), has joined the well meaning Nigerians in mourning the recent death of it own land soil son, a pillar, a mentor and a father from the North, Late …
Read More »Allah Ya Yi Wa Tsohon Shugaban Hukumar Kwastan Dikko Inde Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Tsohon Shugaban Hukumar Kwastan Dikko Inde Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga garin Musawa Jihar Katsina sun tabbatar mana da cewa Allah ya yi wa tsohon shugaban hukumar kwastan ta kasa Alhaji Dikko Abdullahi Inde rasuwa. Kamar yadda majiyar ta shaida mana cewa …
Read More »A Kamo Dikko Inde Da Mutane Biyu- Kotun Tarayya
Wata babbar kotun Gwamnatin tarayya da ke zamanta a Abuja ta bayar da umarnin kama tsohon shugaban hukumar kwastan na Nijeriya Abdullahi Dikko Inde saboda kin halartar kotun da ya yi. Kotun dai ta gayyaci tsohon shugaban hukumar kwastan ta Nijeriya domin amsa tambayoyi sakamakon kararsa tare da wadansu mutane …
Read More »