MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI HONARABUL Usman Ibrahim ( Sardaunan Badarawa) ya bayyana cewa ya fito takara ne domin taimakawa rayuwar dimbin al’umma ta inganta. Honarabul Usman Ibrahim ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da manema labarai jim kadan bayan an kammala tantance shi a matsayinsa na dan takarar …
Read More »SANATA UBA SANI Ya Tallafawa Marayu A Bikin Murnar Cikarsa Shekaru 50
SANATA UBA SANI Ya Tallafawa Marayu A Bikin MurnarbCikarsa Shekaru 50 Mustapha Imrana Abdullahi Domin tabbatar da kiyaye doka da ka’idar yaki da cutar Korona, Sanata Uba Sani mai wakiltar yankin Kaduna ta tsakiya a satin da ya gabata ya takaita batun taron murnar cikarsa shekaru 50 inda ya mayar …
Read More »Karamar Hukumar Kajuru ba a kudancin Kaduna take ba – Miyetti Allah
Musa Sunusi Abdullahi Shugaban Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah na kasa reshen kudancin Kaduna Alhaji Abdulhamid Musa Albarka ya ce akwai bukatar sake duba lamarin da ake nufi da kudancin Kaduna ganin yadda wasu ke yawan ambaton an yi rikici a kudancin Kaduna a duk lokacin da wani abu …
Read More »