Daga Imrana Abdullahi Alhaji Aminu Ibrahim Goronyo ya bayyana cewa sakamakon irin yadda Gwarzon Gwamna Sanata Uba Sani ke aiwatar da ayyukan Ci gaban jama’a a dukkan fannonin Gwamnati yasa da kansa ya shiga zundum wajen fafutukar tallar ayyukan da Gwamnan ke aiwatarwa a Jihar Kaduna domin kowa ya fadaka …
Read More »Gwamna Lawal Ya Jaddada Aniyar Inganta Kiwon Lafiya A Jihar Zamfara, Ya Ƙaddamar Da Babban Asibitin Gusau Da Aka Gyara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirinsa na sake farfaɗo da tsarin kiwon lafiya a Jihar Zamfara, tare da cika alƙawarin gwamnatinsa na samar da nagartacce kuma ingantaccen kiwon lafiya ga al’umma. Gwamnan ya ƙaddamar da Babban Asibitin Gusau da aka gyara ciki-da-bai a ranar Juma’a. A wata …
Read More »YADDA GWAMNA DAUDA LAWAL YA CANJA FASALIN HARKAR KIWON LAFIYA A ZAMFARA
Ganin yadda Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya samu harkar kiwon lafiya a jihar cikin wani hali na rashin kula, nan da nan ya sanya dokar ta-ɓaci a harkar, wanda daga hawansa mulkin jihar ya shiga yin garambawul. Ba da ɓata lokaci ba gwamnan ya shiga gudanar da ayyukan …
Read More »Masari : Ayi Koyi da Kungiyar Ma’aikatan Lafiya wajan Samar da Motocin Sufuri
Daga Hussaini Yero, Funtua Gwamna Aminu Bello Masari , da ya samu wakilcin mai bashi Shawara bangaren Ma’aikata Hon Tanimu Lawal Saulawa , yayi Kira ga Kungiyoyin Ma’aikatan Jihar Katsina da suyi koyi da Kungiyar Ma’aikatan Lafiya wajan Samar wa Mambobin Motocin Sufuri dan dogara da kan …
Read More »Karfe 12 Na Ranar Juma’a Zamu Ta Fi Yajin Aiki – Ma’aikatan Lafiya
Imrana Abdullahi Gamayyar kungiyoyin ma’aikatan kula da kiwon lafiya da aikin Jinya da Unguwar Zoma sun bayyana cewa da karfe 12 na ranar Juma’a mai zuwa za su shiga yajin aikin gargadi na sati daya a Jihar kaduna. Gamayyar kungiyoyin sun bayyana hakan ne a lokacin taron manema labarai …
Read More »
THESHIELD Garkuwa