Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya yi garambawul a gwamnatinsa, sannan ya rantsar da wani sabon Kwamishina. A Litinin ɗin nan ne Gwamna Dauda Lawal ya jagoranci zaman majalisar zartarwar jihar, inda a lokacin zaman ya rantsar da wani sabon Kwamishina. A cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun …
Read More »Da Dumi dumi: Yan Bindiga Sun Halaka Kwamishinan Kimiyya Da Fasaha Na Jihar Katsina
Mustapha Imrana Abdullahi Rahotannin da muke samu daga Jihar Katsina na cewa an halaka kwamishinan ma’aikatar kimiyya da fasaha ta Jihar Katsina Dokta Rabe Nasir. An dai kashe kwamishinan ne a cikin gidansa da ke rukunin gidaje na Fatima Shema a cikin garin Katsina. Wata majiya daga bangaren iyalan marigayin …
Read More »Gwamnan Zamfara Bello Matawalle Ya Rushe Kwamishinoni, Sakataren Gwamnati Da Nadaddun Yan Siyasa
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Bello Mohammed (Matawallen Maradun, Barden Hausa, Shattiman Sakkwato) ya sauke kwamishinoni da Sakataren Gwamnati da sauran wadanda aka nada a mukaman siyasa. Wadanda lamarin ya shafa sun hada da Sakataren Gwamnatin Jihar,shugaban ma’aikatan Gidan Gwamnatin Jihar da mataimakin shugaban ma’aikatan duk an sauke …
Read More »Tsohon Kwamishinan Ayyukan Jihar Kano Ya Harbu Da Cutar Korona
Imrana Abdullahi Tsohon kwamishinan ayyuka na Jihar Kano Mu’azu Magaji, wanda Gwamna Ganduje ya sallama daga aiki ya harbu da cutar Covid – 19 da ake kira Korona bairus. Tun a wannan lokacin dai bayanai sun nuna cewa kwamishinan ya rasa aikinsa ne bayan da ya rika nuna murna da …
Read More »Akwai Bukatar Kiyaye Dokar Hana Fita A Kaduna – Kwamishina
Kwamishinan kula da ma’aikatar Muhalli da albarkatun kasa na Jihar Kaduna Ibrahim Garba Husaini, ya bayyana batun kiyaye dokar da Gwamnatin Jihar kaduna ta kafa domin hana yaduwar cutar Covid – 19 da ake kira da Korona Bairus a matsayin abin da ya zama wajibi saboda kiyaye lafiya da dukiyar …
Read More »An Kammala Tiruna Kilomita 1,536 A Jihar Jigawa – Aminu Usman
Mustapha Imrana Abdullahi wamnatin Jihar Jigawa ya zuwa yanzu ta kammala gina hanyoyi sababbi da tsofaffi wadanda tsohuwar gwamnatin jam’iyyar PDP ta fara amma ba ta kammala su ba, da kuma sababbi wadanda gwamnatin jam’iyyar APC a karkashin jagorancin gwamna Muhammadu Badaru Abubakar ta fara a duk fadin Jihar domin …
Read More »