Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya sake jaddada aniyar gwamnatin sa na inganta rayuwar ma’aikatan jihar. Gwamnan ya bayyana haka ne wurin gagarumin taron ranar ma’aikata, wanda aka saba gudanarwa a duk faɗin ƙasar nan a kowace ranar ɗaya ga watan Mayu, wanda na jihar ya gudana a Sakatariyar JB …
Read More »MUNA DA KYAKKYAWAR DANGANTAKA TSAKANIN MU DA GWAMNATIN JIHAR BAICHI – ABDULLAHI HASSAN
Abdulllahi Hassan shugaban Kungiyar Manyan Ma’aikata na Jihar Bauchi, a tattaunawar da ya yi da wakilin mu ya bayyana wa duniya irin yadda Dangantaka, batun Albashi da kuma batun mafi karancin Albashi sauran al’amuran da suka shafi ma’aikata musamman wadanda yake yi wa jagoranci, ayi karatu lafiya. A MATSAYINKA NA …
Read More »KUNGIYAR KWADAGO TA GARGADI GWAMNATIN JIHAR KADUNA KAN TSOMA BAKI A HARKOKIN TA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Hadaddiyar kungiyar kwadago ta kasa reshen Jihar Kaduna ta bayyana matukar rashin jin dadin ta a kan yadda Gwamnatin Jihar ke kokarin yin katsalandan a cikin harkokinsu. Kungiyar ta bayyana hakan ne a lokacin da shugaban kungiyar na Jihar Kaduna kwamared Ayuba Magaji Suleiman ke yi wa …
Read More »Yawan Mutanen Da Suka Rasa Hanyar Cin Abincinsu A Kaduna Na Tayar Da Hankali – Isa Ashiru
Mustapha Imrana Abdullahi ….Ka Biya Ma’aikatan Da Ka Kora Hakkokinsu, Ashiru Ya Gayawa El- Rufa’I Dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna karkashin jam’iyyar PDP a zaben shekarar 2019 da ya gabata Sarkin Bai na Zazzau Alhaji Isa Ashiru ya bayyana alhininsa tare da tausayawa wadanda suka rasa hanyoyin samun abincinsu sakamakon …
Read More »Gwamna Zullum Ya Bankado Ma’aikatan Bogi Dubu 22, 556
Gwamna Zullum Ya Bankado Ma’aikatan Bogi Dubu 22, 556 Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum na ganin an tsaftace jadawalin biyan Albashi daga yan Bogi masu karbar dimbin albashin jama’a da sunan yi wa Jihar aiki a halin yanzu Gwamnatinsa ta bankaɗo malaman bogi …
Read More »Ma’aikata Ba Su Taimakawa Gwamnati A Zamfara
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Muhammad Bello Matawalle, ya bayyana cewa in har ma’aikatan Gwamnatin Jihar Zamfara na son karin albashi ya dace su rika taimakawa Gwamnati domin al’amura su ta fi kamar yadda ya dace. Gwamnan na amsa tambaya ne game da batun karin Albashi inda ya ce …
Read More »An Gano Ma’aikata, Yan Fanshon Bogi Dubu 22,000 A Jihar Bauchi
Imrana Abdullahi Kwamitin binciken da Gwamnatin Jihar Bauchi ta kafa domin binciken harkar fanshon Jihar sun bayyana wa manema labarai a garin Bauchi cewa sun samu nasarar gano yan fanshon bogi mutane dubu 22,000 da suka ce Gwamnatin na samun rarar naira miliyan 225. An dai kafa kwamitin domin binciken …
Read More »