….TAMBUWAL A MATSAYIN MAI KISHIN KASA Najeriya a matsayin babbar kasa a duniya da mutanen da ke zaune a jamhuriyar kowa yake alfahari da cewa shi ba cima zaune bane kuma kowa na fatan ya rike ra’ayinsa domin samun abin da zai amfana shi tare da bayan da zai bari …
Read More »KUNGIYAR MATASAN NAJERIYA NA GOYON BAYAN SANATA YARI
Daga Imrana Abdullahi Daukacin yayan kungiyar matasan Najeriya sun bayyana cikakken hadin kansu da goyon baya ga zababben Sanata Abdul’Aziz Abubakar Yari Shetiman Zamfara domin ya Dare kujerar shugaban majalisar Dattawa ta kasa. Yayan kungiyar sun bayyana hakan ne a lokacin da suka kai wata ziyara ofishin hedikwatar jam’iyyar …
Read More »ABDUL’AZIZ YARI YA CANCANCI ZAMA SHUGABAN MAJALISAR DATTAWA – Bashir Nafaru
DAGA IMRANA ABDULLAHI An bayyana tsohon Gwamnan Jihar Zamfara kuma tsohon shugaban kungiyar Gwamnonin Najeriya Alhaji Abdul’Aziz Yari Abubakar Shetiman Mafara a matsayin wanda ya cancanci zama shugaban majalisar Dattawan Najeriya. Alhaji Bashir Nafaru ne ya bayyana hakan a lokacin da suke tattaunawa da wakilinmu a wayar Salula. Bashir Nafaru …
Read More »Mun So Buhari Yaje Majalisa Domin Amsa Dukkan Tambayar Da Za Su Yi Masa – Jama’a
Mun So Buhari Yaje Majalisa Domin Amsa Dukkan Tambayar Da Za Su Yi Masa – Jama’a Imrana Abdullahi Sakamakon irin yadda matsalar tsaro a tarayyar Nijeriya ke neman zamowa karfen kafa yasa tun bayan da aka yi wa wadansu masu aikin yankan Shinkafa a Jihar Borno da ke arewa maso …
Read More »Zuwa ga Alh Ahmed Ibrahim Lawan Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya
Zuwa ga Alh Ahmed Ibrahim Lawan Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriy Zargin kai wa shugaban hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa, Hadiza Bala Usman da aka kai wa hari a majalisar kasa. A matsayin mu na kungiya mai cikakkiyar rajista a Nijeriya da ke fafutukar ganin an samu ingantaccen canji mai …
Read More »