Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga daukacin malamai masu yin wa’azi da su fara da sanin manufar abin da ya sa suke yin wa’azi domin cimma Burin da ake bukata na samun ci gaba. Farfesa Yahaya Mijahid ne ya yi wannan kiran a wajen taron …
Read More »Malamai Ne Kashin Bayan Samuwar Ilimi – Dikko Radda
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Dokta Dikko Umar Radda, ya bayyana Samuwar ingantattun malamai a dukkan makarantu a ko’ina a matsayin sahihiyar hangar samar da ilimi mai inganci. Gwamna Dikko Umar Radda ya bayyana hakan ne a cikin wata tattaunawar da ya yi da kafar yada labarai ta …
Read More »Mutane Dubu 11, 350 Suka Rubuta Jarabawar Tantance Malamai Ta Kasa
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna. Arewacin Najeriya Magatakardan hukumar yi wa malamai rajista na kasa Farfesa Josiah Ajiboye ya ce akwai mutane dubu 11, 350 da suke rubuta jarabawar tantance malamai a kashi na farko da ake yi a ranar Asabar da ta gabata a duk fadin tarayyar Najeriya. Farfesa Adebiye, …
Read More »ZAN YI WA KOWA ADALCI A JIHAR KADUNA – JONATHAN ASAKE
….Dan takarar Gwamna Na Jam’iyyar Lebo, Asake, Ya Gana Da Malaman Addinin Musulunci, Ya Ba Su Tabbacin Yin Adalci Ga Kowa Daga Imrana Abdullahi Honarabul Jonathan Asake, dan takarar Gwamna na Jam’iyyar Lebo a Jihar Kaduna,ya ba al’ummar Musulmi tabbacin cewa Gwamnatin da zai jagoranta za ta yi aiki bisa …
Read More »Hassada, Kiyayya Da Gaba A Tsakanin Malamai Ya Yi Yawa- Dokta Hamisu Ya’u
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI USTAZ DOKTA HAMISU YA’U, sanannen Malami ne mai wa’azin addinin musulunci kuma dan kasuwa ya bayyana cewa akwai wadansu matsalolin da suka yi wa jama’a yawa musamman ma kuma a bangaren malamai. Dokta Hamisu Ya’u, ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gabatar da wa’azin watan …
Read More »Za A Yi Mukabala Tsakanin Abdul’jabbar Da Malaman Kano Ranar 10 Ga Wata
Mustapha Imrana Abdullahi Kwamishinan ma’aikatar harkokin addini na Jihar Kano Muhammad Tahar Adamu, ya bayyana cewa an Sanya ranar Asabar 10 ga wannan watan da muke ciki ta zama ranar da za a yi mukabala tsakanin Malaman addinin musulunci da kuma Abduljabbar Muhammad Nasiru Kabara, bisa zargin da ake yi …
Read More »