Wadansu Mata Sun Hada Kudi Suka Sayi Motar Kai Mata Asibiti Imrana Abdullahi Wadansu mata da ake kira mata masu hankali, ilimi tare da dimbin basira sun yi Kudi Kudi domin sayen motar daukar matan da ke dauke da ciki lokacin haihuwa Su dai matan daga Jihar Jigawa sun hada …
Read More »Gwamna Muhammad Badaru Ya Taimakawa Mata – Yalwa
Kwamishiniyar ma’aikatar kula da harkokin Mata ta Jihar Jigawa Hajiya Yalwa Dabo Tijjani, ta bayyana wa manema labarai a kaduna irin nasarorin da aka samu a Jihar a bangaren kula da harkokin mata karkashin jagorancin Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ga yadda tattaunawar ta kasance a hirar da suka yi da …
Read More »
THESHIELD Garkuwa