Home / Tag Archives: Mata

Tag Archives: Mata

An Yaudare Mu Ne – wadansu Mata

An Yaudare Mu Ne – wadansu Mata Mustapha Imrana Abdullahi Wadansu tarin mata da aka kwaso domin su kalubalanci gangamin yayan kungiyar kwadago ta kasa da take yi a Jihar Kaduna sun bayyanawa jami’an tsaro cewa yaudararsu aka yi da nufin za a yi taron siyasa ne, amma sai da …

Read More »

An Saki Dalibai Mata 279 Da Aka Kama A Jihar Zamfara

An Saki Dalibai Mata 279 Da Aka Kama A Jihar Zamfara Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Muhammadu Bello Matawallen Maradun ya bayyana samun nasarar kubutar da dalibai mata da yan bindiga suka kwashe daga makarantarsu a garin Jangebe. Gwamnan ya bayyana hakan ne a wata tattaunawar da ya …

Read More »

Sanya Mata A Gaba Ne Mafitar PDP – Amina Adamu Soba

Imrana Abdullahi Kaduna   Hajiya Amina Adamu Soba, tsohuwar yar takara a jam’iyyar PDP ta bayyana cewa matsalar fahimtar Juna ce kawai ke cikin jam’iyyar amma ba sabani ko Rabe Rabe kamar yadda wasu ke kokarin lakabawa yayan PDP ba. Ta ce hadin kai a zauna ayi shirin zaune da …

Read More »

Gwamna Muhammad Badaru Ya Taimakawa Mata – Yalwa

Kwamishiniyar ma’aikatar kula da harkokin Mata ta Jihar Jigawa Hajiya Yalwa Dabo Tijjani, ta bayyana wa manema labarai a kaduna irin nasarorin da aka samu a Jihar a bangaren kula da harkokin mata karkashin jagorancin Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ga yadda tattaunawar ta kasance a hirar da suka yi da …

Read More »