Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Bayyana Ceto Mutane 10 Daga Hannun Yan bindiga Mustapha Imrana Abdullahi Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na Jihar Kaduna Malam Samuel Aruwan ne ya bayyana cewa jami’an tsaron Soja ne suka ceton mutanen Goma da aka dauka daga cikin iyalai biyu na rukunin gidajen ma’aikatan …
Read More »