DAGA IMRANA ABDULLAHI Hadaddiyar kungiyar masu Noman zamani ta kasa (NAMCON) kungiyar da ke kokarin Tallafawa mutasa domin su San dabarun dogaro da kawunansu karkashin jagorancin shugaban kungiyar na kasa Honarabul Dokta Aliyu Muhammad Waziri, dan marayan Zaki, Santurakin Tudun wada Kaduna, Dujuman Buwari kuma hasken matasan Arewa tare da …
Read More »ZA MU SAMAR DA KUDIN DA NNPC BA ZA TA SAMAR BA DA HARKAR NOMA – ALIYU WAZIRI
IMRANA ABDULLAHI Shugaban kungiyar Noman zamani ta kasa NAMCON Alhaji Aliyu Muhammad Waziri Santurakin Tudun wada Kaduna da ake yi wa lakabi da dan marayan Zaki ya bayyana wa manema labarai cewa za su iya samar wa da Najeriya makudan kudin da kamfanin matatar man fetur na NNPC ba za …
Read More »KUNGIYAR NOMAN ZAMANI TA NAMCON TA KADDAMAR DA SHUGABANNI RESHEN JIHAR KATSINA
IMRANA ABDULLAHI ALHAJI Dokta Aliyu Muhammad Waziri Santurakin Tudun Wada Kaduna ya bayyana cewa manufar kungiyar ita ce su ciyar da baki dayan nahiyar Afrika da wadataccen abinci. Aliyu Muhammad Waziri ya bayyana hakan ne a wurin bikin kaddamar da shugabannin kungiyar Noman Zamani ta kasa NAMCON reshen Jihar Katsina …
Read More »NAMCON INAUGURATES KATSINA STATE OFFICIALS
By Our Reporter National president of National Agricultural Mechanization co- operative society of Nigeria Alhaji Aliyu Muhammad Waziri (Santurakin) Tudun wada Kaduna has said that their target is to feed the whole of Africa. Aliyu Muhammad Waziri said In an efforts to boost the economic activity …
Read More »AN KADDAMAR DA SHUGABANNIN KUNGIYAR NAMCON A KADUNA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI A kokarin da kungiyar koyawa jama’ a Noman zamani ta kasa (National Agricultural Mechanization Cooperative Society) NAMCON ke yi domin bunkasa tattalin arzikin kasa kungiyar ta kaddamar da shugabannin ta da za su rike ragamar al’amuran a Jihar Kaduna. Kamar yadda shugaban NAMCON na kasa Dokta Aliyu …
Read More »NAMCON INAUGURATES KADUNA STATE EXECUTIVES
FROM ABDULLAHI ABDULLAHI KADUNA In an efforts to boost the economic activity of Nigeria National Agricultural Mechanization and Cooperative Society Of Nigeria ( NAMCON) has Inaugurated new Executives that are going to champion the activities of Kaduna state chapter of the association. Revealing why they established NAMCON in Nigeria the …
Read More »