Home / Tag Archives: Sardaunan Badarawa

Tag Archives: Sardaunan Badarawa

Sardaunan Badarawa Ya Koma Jam’iyyar APC

…Ya Fice Daga Jam’iyyar PDP Wanda ya nemi jam’iyyar PDP ta tsayar da shi takarar neman kujerar Sanatan Kaduna ta tsakiya a zaben 2023 Honarabul Usman Ibrahim ya fice daga cikin jam’iyyar PDP ya koma PDP. Honarabul Ibrahim, Sardaunan Badarawa ya yi takara ne a karkashin jam’iyyar PDP domin neman …

Read More »

NA FITO TAKARA DOMIN JAMA’A NE – SARDAUNA

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI HONARABUL Usman Ibrahim  ( Sardaunan Badarawa) ya bayyana cewa ya fito takara ne domin taimakawa rayuwar dimbin al’umma ta inganta. Honarabul Usman Ibrahim ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da manema labarai jim kadan bayan an kammala tantance shi a matsayinsa na dan takarar …

Read More »