Daga Imrana Abdullahi Akwai jita-jita cewa tsohon gwamnan jihar Katsina Barista Ibrahim Shehu Shema ya fice daga jam’iyyar PDP ya koma jam’iyyar, APC. Rahotanni daga kafafen yada labarai sun nuna cewa Barista Shema ya ziyarci shugaban jam’iyyar APC mai mulki ta kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje a ranar Asabar. Duk …
Read More »