Babban Hafsan Sojojin kasa na Najeriya Janar Christopher Gwabin Musa ya shawarci masu yin wa’azi a Najeriya da su rika yin kira ga zaman lafiya a lokacin wa’azinsu a cikin Cocina da kuma dukkan shirye shiryen da suke Gabatarwa jama’a. Shugaban sojojin ya yi wannan kiran ne a lokacin da …
Read More »Sojojin Najeriya Sun Ceto Tsohon Shugaban Kwalejin Ilimi Da ɗansa A Zamfara
Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin sun magance matsalar masu rike da bindiga ba tare da izini ba suka ta’addanci da satar mutane suna neman kudin fansa, Rundunr sojin Najeriya ta ce kubutar da tsohon shugaban kwalejin ilimi ta tarayya da ke Gusau Dakta Hassan Abubakar Augie tare da ɗansa …
Read More »An Nada Sabon Shugaban Sojojin Nijeriya
An Nada Sabon Shugaban Sojojin Nijeriya Mustapha Imrana Abdullahi Shugabannkasa Muhammadu Buhari ya sanar da nadin sabon shugaban sojojin Nijeriya da ya sanar da sunan Mejo Janar Farouq Yahaya. Mejo Janar Yahaya ya maye gurbin marigayi Laftanar Janar Ibrahim Attahiru da ya rasu sakamakon hadarin Jirgin sama a kusa da …
Read More »Shugaban Rundunar Sojojin Kasa Na Nijeriya Ibrahim Attahiru Ya Rasu
Shugaban Rundunar Sojojin Kasa Na Nijeriya Ibrahim Attahiru Ya Rasu Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Iihar Kaduna na cewa Allah ya yi wa shugaban rundunar sojan kasa na tarayyar Nijeriya Ibrahim Attahiru rasuwa. Bayanan da muka tattara na cewa ya rasu ne sakamakon wani hadarin jirgi a …
Read More »Za Share Dukkan Yan Ta’adda Baki Daya – Masari
Imrana Abdullahi Gwamna Aminu Bello Masari ya bayyana cewa al’ummomin kananan hukumomi takwas da suke iyaka da Dajin rugu suna cikin halin zaman dar-dar, zullumi da rashin tabbas sakamakon yadda ‘yan ta’adda suke kai masu hare-hare da manyan bindigogi wanda ke zama sanadiyyar rasa rayuka da dukiyoyi. Gwamnan ya bayyana …
Read More »