Home / Labarai / Shugaban Rundunar Sojojin Kasa Na Nijeriya Ibrahim Attahiru Ya Rasu

Shugaban Rundunar Sojojin Kasa Na Nijeriya Ibrahim Attahiru Ya Rasu

Shugaban Rundunar Sojojin Kasa Na Nijeriya Ibrahim Attahiru Ya Rasu

Mustapha Imrana Abdullahi
Bayanan da muke samu daga Iihar Kaduna na cewa Allah ya yi wa shugaban rundunar sojan kasa na tarayyar Nijeriya Ibrahim Attahiru rasuwa.
Bayanan da muka tattara na cewa ya rasu ne sakamakon wani hadarin jirgi a bayan filin Jirgin sama na Kaduna.
Za mu kawo maku cikakken rahoto nan gaba kadan.

About andiya

Check Also

KATIN ZABE YA FI BINDIGA – ALIYU WAZIRI

DAGA IMRANA ABDULLAHI An bayyana katin zabe da cewa wani muhimmin makami ne da ya …

Leave a Reply

Your email address will not be published.