Daga Imrana Abdullahi Shugaban jam’iyyar PDP na farko a Jihar Kaduna, Ibrahim Yaro Suleiman ya rasu. Sakataren yada Labarai na Jihar, Abraham Alberah Catoh, a cikin sakon ta’aziyyar da ya fitar a a ranar Juma’a, ya jajantawa iyalai, yan uwa da daukacin yayan jam’iyyar game da rashin da aka yi. …
Read More »Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi Jagoran Raya Addinin Musulunci
Daga Imrana Abdullahi A kokarin sa na ci gaba da raya addinin musulunci Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya bayar da umarnin rushe wani masallaci a garin Shanawa da ke cikin karamar hukumar Shinkafi a Jihar Zamfara domin kara raya addinin musulunci a yankin da Jihar Zamfara baki daya. Bayanan da …
Read More »Zan Iya Sadaukar Da Rayuwata Saboda Matawalle – Dokta Suleiman Shinkafi
Imrana Abdullahi Daga Shinkafi Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, mai bayar da shawara ga Gwamnan Jihar Zamfara a kan harkokin hulda da kasashen waje da kuma cikin gida ya bayyana cewa zai iya sadaukar da rayuwarsa saboda kare martaba da mutuncin Gwamna Muhammadu Bello Matawalle. Gwamna Muhammadu Bello Matawalle, mutum ne …
Read More »Dokta Suleiman Ya Ba Maberaya Taimakon Kudi
…..Kuri’ar Maberaya Mun Baka, inji Musa Gwari IMRANA ABDULLAHI DAGA SHINKAFI Rashin adalcin karamar hukuma ne ace daga Maberaya zuwa Shinkafi ba hanya don haka nesa ta zo kusa za mu share maku hawaye al’ummar wannan gari na Maberaya. An yi shugabanni da yawa me yasa ba su gyara hanyar …
Read More »Law needed to protect journalists, Veteran reacts to forceful eviction of media at Atiku’s campaign.
A veteran journalist and activist, Abdul-Azeez Suleiman has called for a law to protect the press after reports of recent harassment and intimidation by Presidential Aspirant Atiku Abubakar’s aides at the Plateau State Peoples Democratic Party PDP Secretariat. Atiku Abubakar reportedly chased journalists out of the …
Read More »DOKTA SULEIMAN SHU’AIBU SHINLAFI NAGARI NA KOWA
DAGA IMRANA ABDULLAHI SAKAMAKON irin kokari da aiki tukuru wajen ganin ya inganta rayuwar al’umma a Jihar Zamfara mai ba Gwamna Shawara a kan harkokin hulda da kasashen waje Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya kara Daura dammarar ci gaba da kwazon aiki domin ganin tafiyar Gwamna Bello Muhammad Matawalle ta …
Read More »AN YABAWA GWAMNA BELLO MATAWALLE NA ZAMFARA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI An yabawa Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Muhammad Bello Matawalle, bisa nadin da ya yi wa Dokta Suleiman Aliyu Shinkafi a matsayin mai ba Gwamna shawara a kan hulda da kasashen waje. ALIYU MOYI DAN MADAMIN SHINKAFI, ne ya bayyana hakan a wajen wani babban taron da …
Read More »Bafarawa Ba Shi Da Alaka Da Ta’addanci – Dokta Shinkafi
Mustapha Imrana Abdullahi An bayyana tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Dokta Attahiru Dalhatu Bafarwa da cewa ba shi da hannu ko wata alaka da duk wani aikin ta’addanci ko ta’addancin kansa balantana masu yin sa a ko’ina suke. “Bai ta ba goyon bayan ta’addanci ba kuma babu abin da ya …
Read More »An Gano Infoma 84 A Shinkafi; Za A Fadi Sunayensu Nan Gaba Kadan
….A lokacin Da Yan Ta’adda Suka Kashe Mutane 5, Bakwai Suka Samu Raunuka A Wani Harin Yan Bindiga A Masallaci Mustapha Imrana Abdullahi Wani mai fafutukar kwato yancin jama’a dan asalin karamar hukumar Shinkafi cikin Jihar Zamfara ya lashi takobin bayyana baki dayan masu bayar da bayanan sirrin da ke …
Read More »