Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tabbatar da aniya cewa gwamnatinsa na kokarin magance matsalar tsaron da ke addabar jihar. Gwamnan ya bayyana haka ne a wata ziyarar jajantawa da ya kai fadar Sarkin Tsafe, Alhaji Muhammadu Bawa bisa harin rashin imanin da ‘yan bindiga suka kai …
Read More »Za Mu Kakkabe Matsalar Masu Kwacen Waya A Funtuwa – Lawal Sani
Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga daukacin al’umma baki daya da su tashi tsaye wajen bayar da gudunmawarsu domin a kawar da matsalar lalacewar tarbiyya wadda ta haifar da wasu matasa suka dauki halayyar yi wa jama’a kwacen wayoyin hannu. Shugaban karamar hukumar Funtuwa da ke Jihar Katsina Malam …
Read More »Tsaro Ne Babban Kudirin Mu A Jihar Kaduna – Jonathan Asake
DAGA IMRANA ABDULLAHI Dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna karkashin jam’iyyar Labo (Labour) Honarabul Jonathan Asake ya bayyana batun tsaro a matsayin al’amari na farko da zai dauki mataki a kansa idan jama’a suka zabe shi Gwamnan Jihar Kaduna a zaben 2023 mai zuwa. Ya bayyana hakan ne a lokacin da …
Read More »MATSALAR TSARO: MANTUWA KE DAMUN WASU YAN NAJERIYA – GWAMMAJA
Daga Imrana Abdullahi Alhaji Bashir Sa’idu Gwammaja, wani na hannun daman shugaba Muhammadu Buhari ne kuma dan kasuwa ya bayyana cewa mantuwa ce a game da irin abin da ya faru a baya na rashin kwanciyar hankali da matsalar tsaro scan baya. Alhaji Gwammaja ya ce in ban da matsalar …
Read More »AN KAMMALA SHIRIN FARA TATTAUNA AL’AMURAN TSARO TSAKANIN NIJAR DA NAJERIYA A KATSINA
DAGA IMRANA ABDULLAHI A kokarin ganin an samar da ingantaccen tsarin kula da tsaron lafiya da dukiyar jama’ar kasashen Najeriya da Janhuriyar Nijar a halin yanzu kasashen biyu suka shirya wani gagarumin taron tattauna batutuwan tsaro domin samawa al’ummar kasashen biyu da nufin samo mafita. Taron da za a yi …
Read More »AIKIN HADIN GWIWA TSAKANIN JAMI’AN TSARO ZAI KAWO CI GABA – DATTI IBRAHIM
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI SHUGABAN rundunar mafarautan tsaron sa kai na Jihar Kaduna Kwamanda Datti Inrahim, ya bayyana wa manema labarai cewa samar da tsarin gudanar da ayyukan tsaro na hadin Gwiwa a tsakanin rundunonin tsaro zai taimaka a samu cimma bukatar da kowa ke fatan samu a bangaren tsaro. Datti …
Read More »Tsaro: Shin Arewacin Najeriya Da Masu Mulki Sun Gaza
Mustapha Imrana Abdullahi Fitaccen mai fafutukar kwato yancin al’ummar Najeriya kuma shugaban kwamitin Amintattun gamayyar kungiyoyin Arewa masu zaman kansu Alhaji Nastura Ashir Sherif ya bayyana sakamakon gazawar da masu mulki suka yi a halin yanzu na su sauke nauyin da ya rataya a wuyansu wajen kare lafiya da dukiyar …
Read More »Al’ummar Jihar Kaduna Sun Koka Bisa Kamawa Da Tsare Kwamandan CJTF Na Kaduna
Mustapha Imrana Abdullahi A wani gagarumin taron manema labarai da rundunar Civilian Joint Task Force (CJTF) suka kira a babban ofishinsu da ke Rigasa sun koka wa Gwamnatin Jiha, Jami’an tsaro da dukkan masu ruwa da tsaki a kan lamarin tsaro da su Sanya baki domin sakin babban Kwamandan masu …
Read More »A Daina Hada Lamarin Tsaro Da Siyasa – Dandutse
Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kwamitin aikin Gona na majalisar wakilai ta kasa Honarabul Muktar Dandutse, mai wakiltar kananan hukumomin Fintuwa da Dandume, ya yi kira ga daukacin yan Najeriya da su daina yamutsa batun tsaro da siyasa domin masu yin hakan ba su wata kasar da ta wuce Najeriya. Honarabul …
Read More »Yin Aikin Ba Sani Ba Sabo Zai Magance Matsalar Tsaron Jihar Zamfara
Mustapha Imrana Abdullahi Wani fitaccen mai fafutukar kare hakkin jama’a Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya bayyana daukar matakin aikin ba Sani ba sabo a matsayin abin da ya dace domin magance matsalolin tsaron da ke addabar Jihar. Gwamnati na aiki amma matsalar masu bayar da bayanan sirri ga yan bindiga …
Read More »