Daga Imrana Abdullahi Alhaji Wada Garu, ya bayyana gamsuwa da irin yadda aka yi masu kyakkyawar tarba, Lale da marhabin a lokacin da suka je ofishin jam’iyyar APC na Jihar Kaduna tare da dan takarar su mai neman jam’iyyar ta tsayar da shi takarar neman kujerar Sanatan Kaduna ta tsakiya. …
Read More »
THESHIELD Garkuwa