DAGA IMRANA ABDULLAHI AN Bayyana matsalar rashin kishin kasa da cewa shi ne ke haifar da matsalar tsaron da ta kai ga Satar jama’a da kashe kashe a Najeriya. Honarabul Aliyu Muhammad Waziri, da ake yi wa lakabi da Dan marayan Zaki kuma Santurakin Tudun Wada Kaduna ne ya bayyana …
Read More »AN KADDAMAR DA SHUGABANNIN KUNGIYAR NAMCON A KADUNA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI A kokarin da kungiyar koyawa jama’ a Noman zamani ta kasa (National Agricultural Mechanization Cooperative Society) NAMCON ke yi domin bunkasa tattalin arzikin kasa kungiyar ta kaddamar da shugabannin ta da za su rike ragamar al’amuran a Jihar Kaduna. Kamar yadda shugaban NAMCON na kasa Dokta Aliyu …
Read More »TIV Youth Presents An Award To Aliyu Muhammad Waziri
Imrana Abdullahi Kaduna TIV Youth Peace Initiative (TYPI) has Presented an award of excellence to honourable Dr. Aliyu Muhammad Waziri, the National President Agricultural mechanization co- operative society as “KURUTYA U BEM OF TIV” that is the warrior of Peace. According to the non Governmentsl organisation the award presentation is …
Read More »Ina Goyon Bayan Tsarin Zaben Yartinke (Kato- bayan Kato) Aliyu Waziri
Mustapha Imrana Abdullahi Wani fitaccen dan siyasa da ke fafutukar tabbatar da adalci daga karamar hukumar Kaduna ta Kudu cikin Jihar Kaduna Alhaji Muhammad Aliyu Waziri, da ake wa lakabi da Dan marayan Zaki ya bayyana cewa tsarin zaben Yartinke wato kato bayan kato ne zai yi wa talaka adalci …
Read More »