Home / Tag Archives: Yari

Tag Archives: Yari

Abdul’aziz Yari Zai Sake Shimfida Kafet A Masallacin Sultan Bello

  …..Ayi koyi Da Sanata Abdul’aziz Yari Daga Imrana Abdullahi A kokarinsa na ci gaba da taimakawa addinin Musulunci tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Sanata Abdul’aziz Yari, Shatiman Zamfara kuma Marafan Sakkwato ya bayyana wa shugabannin masallacin Sultan Bello da ke Kaduna cewa zai sake shimfidar masallacin ta Kafet baki daya. …

Read More »

Kungiyoyi 593 Na Fatan Bola Tinubu Ya Goyi Bayan Abdul’Aziz Yari

Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Hadaddiyar kungiyar al’ummar arewacin Najeriya mai mambobi dari 593 karkashin jagorancin shugaban kungiyar Northern Consensus Movement ( NCM) kwamared Awwal Abdullahi Aliyu na kira ga Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmad Tinubu da ya goyi bayan takarar Sanata Abdul’Aziz Abubakar Yari da ke neman zama shugaban majalisar …

Read More »

KUNGIYAR MATASAN NAJERIYA NA GOYON BAYAN SANATA YARI

  Daga Imrana Abdullahi Daukacin yayan kungiyar matasan Najeriya sun bayyana cikakken hadin kansu da goyon baya ga zababben Sanata Abdul’Aziz Abubakar Yari Shetiman Zamfara domin ya Dare kujerar shugaban majalisar Dattawa ta kasa. Yayan kungiyar sun bayyana hakan ne a lokacin da suka kai wata ziyara ofishin hedikwatar jam’iyyar …

Read More »