Bashir Dollars, Daga majalisar dokoki ta kasa, Abuja Dan majalisar wakilai ta tarayya Injiniya Muhammad Buba Jajere, ya shawarci Gwamnatin tarayya da ta himmatu wajen samar da ingantattun Rijiyoyin burtsatse da nufin bunkasa harkokin samar da lafiyayyen ruwan sha da na amfanin yau da kullum a garuruwan …
Read More »Allah Ya Yi Wa Tsohon Gwamna Jihar Yobe Sanata Bikar ABBA Ibrahim Rasuwa
Labarai daga Jihar Yobe Arewa maso gabashin tarayyar Najeriya na cewa Allah madaukakin Sarki buwayi gagara misali ya yi wa tsohon Gwamnan Jihar Yobe Sanata Bukar ABBA Ibrahim rasuwa. Alhaji Bukar ABBA Ibrahim dai ya yi Gwamnan Jihar Yobe har karo biyu tsawon shekaru Takwas inda ya kuma zama Sanata …
Read More »Gwamnatin Jihar Yobe Ta Hana Yin Amfani Da Motocin Gwamnati Domin Amfani Na Kashin Kai
Daga Imrana Abdullahi An hana jami’an gwamnati amfani da motocin hukuma don amfanin kansu a jihar Yobe da ke arewa maso gabashin Najeriya Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni jim kadan bayan ya jagoranci rantsar da sabbin sakatarorin dindindin guda tara da aka nada a ma’aikatan gwamnatin jihar. “A nan …
Read More »About 7,000 Children Enrols For Free Healthcare Services In Yobe BY UNICEF
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu The United Nations Children Funds (UNICEF) has collaborated with Yobe State Contributory Healthcare Management Agency (YSCHMA) to enroll about 7,000 zero-dose children for free healthcare services in Geidam and Gulani local government areas of the state respectively. In a statement by Dr Muhammad …
Read More »Mun Gudanar Da Ayyukan Raya kasa A 2022 – 2023 Masu Tarin Yawa
…A karamar Hukumar Nangere.. Salisu Yerima Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Shugaban riko na karamar hukumar Nangere Honarabul Salisu Yerima ya bayyana cewar, sun gudanar da ayyukan raya kasa masu tarin yawa a karamar hukumar su daga shekarar 2022-2023. Shugaban ya bayyana hakan ne a yayin da Kungiyar ‘yan jarida …
Read More »Kungiyar Makiyaya Ta KACRAN Ta Yabawa Gwamna Buni kan Hak’uri Da Juriya Wajen Harkokin Jagorancin Jama’a
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Kungiyar makiyaya ta Kulen Allah (KACRAN) ta yabawa gwamna Mai Mala Buni na Jihar Yobe bisa ga yadda yake nuna hakuri da jajircewa ga jagorancin da ya kewa al’ummar Jihar ba tare da gajiya ba ko nuna halin ko oho. Bayanin hakan ya fito ne …
Read More »BILIYAN 30 :ZA A GINA TITUNA A JIHAR YOBE
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe a ranar ya amince da ware zunzurutun kudi kimanin Naira biliyan 30 domin gudanar da ayyuka daban-daban a fadin jihar da suka hada da gina Sabbin Tituna da gyara Tsoffin da suka lalace. Gwamnan ya bayyana hakan ne …
Read More »Governor Buni Swears In Two New Perm Secs
By Sani Gazas Chinade, Damaturu The Yobe State Governor Mai Mala Buni swore in two new Permanent Secretaries, Ibrahim Adamu Jajere and Mohammed Inuwa Gulani along with the State Auditor General Mai Aliyu Umar Gulani, Chairman of the Local Government Service Commission, Alhaji Sule Ado and the Chairman Pilgrims Service …
Read More »A Jihar Yobe An Tsaida 25 Ga Watan Nuwamba Don Gudanar Da Zaben Kananan Hukumomi
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnatin jihar Yobe ta tsaida ranar 25 ga watan Nuwamba 2023 a matsayin ranar da za ta gudanar da zaben kananan hukumomi. Bayanin hakan ya fito ne daga bakin Sakataren gwamnatin jihar (SSG), Baba Mallam Wali a wata wasikar sanarwa da ya aikewa …
Read More »Gov. Buni Hails Sacrifices Of Nigerian Legion, Donates N15 Million Naira for Association
By Sani Gazas Chinade, Damaturu His Excellency Governor Mai Mala Buni CON, COMN (Chiroman Gujba) has expressed profound appreciation to the Nigerian Legion for their sacrifices to keep Nigeria one indivisible country. In a press released by Yusuf Ali the SSA Digital and Strategic Communications to Governor, said …
Read More »