Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni a ya kaddamar da sayar da takin zamani da rarraba taki ga manoma a 2022 da rangwamen da za a siyar da shi akan Naira 13,000 kan kowanne buhu a wani bangare na kudirin farfado da aikin noma don …
Read More »Majalisar ZartaswarJihar Yobe Ta Amince Da Ware Naira Biliyan 7.7 Don Gudanar Da Muhimman Ayyuka.
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Majalisar zartaswar jihar Yobe ta amince da ware kudi Naira biliyan 7, 771,564,656.32 domin gudanar da wasu manyan muhimmancin ayyuka a jihar. Gwamnan jihar Mai Mala Buni ne ya jagoranci taron a fadar gwamnati dake Damaturu ranar Alhamis. Da yake zantawa …
Read More »An Bukaci Gwamnatin Tarayya Ta Samar Da Tagwayan Hanyoyi A Garin Potiskum
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Al’ummar Karamar Hukumar Potiskum da ke jihar Yobe sun bukaci gwamnatin Tarayya da gwamnatin jihar Yobe da su hada hannu wuri guda domin samar da tagwayen hanyoyi daga Garin Adaya zuwa Babbar hanyar Jos, domin rage cunkoson ababen hawa da hadurra. Wani …
Read More »Masu Zuba Jari Daga Kasar Sin Za Su Yi Noman Shinkafa Hekta 10,000 A Yobe
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Wasu gungun masu zuba jari na kasar Sin za su noma hekta 10,000 na noman shinkafa a wani gwaji na aikin noma a jihar Yobe. Mista Yung Wang, shugaban kungiyar ne ya bayyana hakan a lokacin da ya kai ziyarar ban girma ga …
Read More »Yobe To Establish Local Govt Emergency Management Committees
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu The Governor of Yobe State, Mai Mala Buni has said that the state government would establish Local Government Emergency Management Committees (LGEMC) at the local government level for early response to disasters. The Governor stated this on Monday when he …
Read More »Mai Mala Buni: a serial rescuer
By Salisu Na’inna Dambatta This paragraph trailed the headline news in several outlets last weekend: “The Negotiator between the Federal Government and attackers of Abuja-Kaduna train victims, Malam Tukur Mamu, on Monday (July 11, 2022) evening, revealed that the Yobe State government played a crucial role in …
Read More »Haɗarin Mota Ya Lakume Rayukan Mutane 9, 11 sun Jikkata A Yobe.
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Wani hadarin mota da aka yi da ya shafi wata mota kirar Golf da yara da ke dawowa daga gona a Kwarin Kwanta daura da hanyar Buni Gari-Bara a karamar hukumar Gujba cikin jihar Yobe, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane tara da suka …
Read More »Tinubu/Shettima:Wannan Tikitin Babbar Nasara Ce Ga APC – Buni
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamna Mai Mala Buni, na jihar Yobe ya taya dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu murnar zabar wanda ya cancanta ya zama mataimakin shugaban kasa, Sen. Kashim Shettima babbar nasara ce ga Jam’iyyar APC. Gwamnan wanda shi …
Read More »An Gudanar Da Bukuwan Sallah Cikin Kwanciyar Hankali A Jihar Yobe.
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu An gudanar da bukukuwan Sallah cikin kwanciyar hankali lami lafiya a fadin jihar Yobe yayin da musulmi suka fito domin gudanar da Sallah Eid-el- Kabir a dukanin masallatai ba tare da fuskantar wata barazanar tsaro ba. Wannan biki na Sallah …
Read More »NHRC FELICITATES WITH MUSLIM FAITHFULS ON EID EL KABIR
By Sani Gazas Chinade Chinade, Damaturu The Executive Secretary of the National Human Rights Commission Chief Tony Ojukwu SAN, congratulates all Muslim Faithfuls as he wishes them a cheerful and memorable Eid El Kabir celebration. Chief Ojukwu SAN who made this felicitation on the 2022 Eid El Kabir day …
Read More »