Wadansu ya’yan jam’iyyar APC daga daukacin kananan hukumomin Jahar Kaduna 23 sun taru a yau 19 ga watan Mayu,2026 a cibiyar yan jarida ta kasa reshen Jihar Kaduna inda suka yi gagarumar Zanga Zanga lumana tare da yin jerin Gwano zuwa ofishin jam’iyyar na Jiha domin bayyana fushinsu da abin …
Read More »
THESHIELD Garkuwa