Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya rantsar da Yakubu Sani Haidara, a matsayin sabon Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Jihar, tare da sabbin manyan sakatarori 12. Bikin rantsar da sabon shugaban ma’aikata da manyan sakatarorin ya gudana ne a ranar Alhamis a tsohon ɗakin taro na …
Read More »GOV. DAUDA LAWAL SWEARS IN NEW ZAMFARA HEAD OF SERVICE, 12 PERM. SECS, CREATES OFFICE FOR DONOR PROGRAMS
By Imrana Abdullahi Governor Dauda Lawal has sworn in Yakubu Sani Haidara, mni, as the newly appointed head of the Civil Service of Zamfara State, along with 12 new permanent secretaries. In a statement Signed by SULAIMAN BALA IDRIS Spokesperson for the Zamfara Governor made available to news men revealed …
Read More »GWAMNA LAWAL YA ZIYARCI AYYUKAN FILIN JIRGIN SAMA NA JIHAR ZAMFARA, HANYOYI DA MAKARANTU
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana jin daɗinsa da aikin da ke gudana na filin jirgin sama na Zamfara. A ranar Larabar da ta gabata ne gwamnan ya zagaya tare da duba ayyukan filin jirgin sama na Zamfara, ayyukan hanyoyi, sakatariyar jihar, da gyaran …
Read More »AIWATAR DA KASAFIN KUƊI: KU DAINA YAƊA RAHOTON ƘARYA, GWAMNATIN ZAMFARA GA SAHARA REPORTERS
Gwamnatin jihar Zamfara ta taka wa Sahara Reporters burki dangane da labaran ƙarya da kafar yaɗa labaran ta intanet ke yaɗawa game da yadda aka tafiyar da kuɗaɗen tsaro na jihar. Jaridar Sahara Reporters ta buga wani labari a ranar Juma’a mai taken ‘Duk Da Rashin Tsaro, Gwamnatin Zamfara …
Read More »KU AJIYE MAKAMANKU BA TARE DA WANI SHARAƊI BA KAFIN LOKACI YA ƘURE, GWAMNA LAWAL YA GARGAƊI ’YAN BINDIGA
SHIRIN ‘OPERATION SAFE CORRIDOR’: KU AJIYE MAKAMANKU BA TARE DA WANI SHARAƊI BA KAFIN LOKACI YA ƘURE, GWAMNA LAWAL YA GARGAƊI ’YAN BINDIG Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada aniyar gwamnatinsa na ci gaba da bibiyar ’yan ta’adda har sai an fatattake su, an ruguza su …
Read More »An Gano Ma’aikatan Bogi Dubu 2,363 A Jihar Zamfara
Gwamnatin jihar Zamfara ta bankaɗo ma’aikatan bogi 2,363 biyo bayan kammala aikin tantance ma’aikatan gwamnatin jihar. Gwamna Lawal ya kafa kwamiti ƙarƙashin jagorancin shugaban ma’aikata na jihar a watan Agustan 2024 tare da umarnin gudanar da aikin tantance ma’aikatan jihar. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman …
Read More »SULHU DA ’YAN BINDIGA BA ZAI TAƁA ZAMA DAGA CIKIN TSARIN MU BA – GWAMNAN ZAMFARA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake jaddada cewa gwamnatinsa ba ta da niyyar yin sulhu da ’yan bindiga a jihar. An yi wa gwamnan gurguwar fassara a wata hira ta musamman da ya yi da Sashen Hausa na BBC a ƙarshen mako. A wata sanarwa da mai magana …
Read More »MUN YI NASARA A YAƘAR ’YAN BINDIGA, GWAMNA LAWAL YA SHAIDA WA BANKIN DUNIYA
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya shaida wa Bankin Duniya cewa sannu a hankali, gwamnatin sa na samun nasara a kan ta’addanci a duk faɗin jihar. A Juma’ar da ta gabata ne gwamnan ya kai wata ziyara ofishin Bankin na Duniya A cikin wata sanarwa da mai magana da …
Read More »GWAMNAN ZAMFARA YA YI ALHININ RASUWAR ALMAJIRAI 17
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya nuna alhinin sa bisa ibti’in gobarar da ta yi sanadiyyar rasuwar wasu almajirai 17 a jihar. A ƙalla wasu almajirai 17 ne suka rasa rayukan su a wata makarantan allo da ke Ƙaramar Hukumar Ƙauran Namoda sakamakon wata mummunar gobara. A cikin wata …
Read More »GWAMNA LAWAL YA ƘADDAMAR DA MAJALISAR GUDANARWAR MANYAN MAKARANTU MALLAKIN JIHAR ZAMFARA
A ranar Talatar da ta gabata ne Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da Majalisar Gudanarwa da shugabannin jami’o’i guda shida mallakin Jihar Zamfara. Majalisar da shugabannin da aka ƙaddamar sun haɗa da Jami’ar Jihar Zamfara, Talata Mafara, Kwalejin Abdu Gusau Polytechnic, Talata Mafara, da Kwalejin Ilimi ta Maru. Sauran …
Read More »