Imrana Abdullahi Rundunar yan sanda ta kasa a Jihar Zamfara karkashin jagorancin kwamishinan yan Sanda Usman Nagoggo sun bayyana bankado sunayen wadansu manyan yan siyasa a gidan Matsafa. Kwamishina Usman Nagoggo ya bayyana cewa sun samu nasarar bankado wannan gidan ne sakamakon bayanan sirrin da rundunar ta samu. An dai …
Read More »Jihar Zamfara Na Da Yayan Bedin Da Ya Fi Na Kowace Jiha Kyau – Zailani Baffa
Mustapha Imrana Abdullahi An bayyana Jihar Zamfara a matsayin jihad da ke da yayan Bedin da ya ci na kowace Jihar kyau a fadin Nijeriya. Zailani Baffa mai taimakawa Gwamnan Jihar Zamfara ne a kan harkokin yada labarai ne ya bayyana hakan lokacin da yake ganawa da kafar yada labarai …
Read More »