Home / Tag Archives: Zamfara (page 45)

Tag Archives: Zamfara

Jihar Zamfara Ta Rasa Manyan Sakatarori Biyu

 Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Zamfara ta rasa wadansu mutane biyu masu matsayin manyan sakatarori sakamakon dan takaitaccen Ciwo. Manyan sakatarorin sun hada da Alhaji Yawale Dango, wanda ke aiki a ofishin shugaban ma’aikatan Jihar sa Alhaji Ahmed Sale, da ke aiki a ma’aikatar gidaje da bunkasa yankunan karkara. Sale dai …

Read More »

Yan Sanda Sun Gano Sunayen Manyan Yan Siyasa A Gidan Matsfa

Imrana Abdullahi Rundunar yan sanda ta kasa a Jihar Zamfara karkashin jagorancin kwamishinan yan Sanda Usman Nagoggo sun bayyana bankado sunayen wadansu manyan yan siyasa a gidan Matsafa. Kwamishina Usman Nagoggo ya bayyana cewa sun samu nasarar bankado wannan gidan ne sakamakon bayanan sirrin da rundunar ta samu. An dai …

Read More »