Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada cewa burin gwamnatinsa na sake fasalin ayyukan gwamnati ya wuce samar da ababen more rayuwa kaɗai. Gwamnan ya ƙaddamar da ginin ‘C’ da aka gyara na rukunin sakatariyar JB Yakubu na jihar da ke Gusau a ranar Laraba. A wata sanarwa da …
Read More »Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Makarantar Larabci Ta Mata Da Aka Gyara, Ya Buƙaci Hukumomin Ta Su Riƙa Kulawa Da Gyara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci ma’aikatar ilimi da hukumomin da shugabannin makarantu su mayar da hankali wajen kula da kayayyakin da aka gyara na dukkannin makarantun gwamnati. A ranar Larabar da ta gabata ne gwamnan ya ƙaddamar da gyararrar makarantar Gwamnatin ’Yan Mata ta Larabci (GGAS) a …
Read More »GWAMNA LAWAL YA RABA MOTOCIN AIKI 140 GA JAMI’AN TSARON JIHAR ZAMFARA, TARE DA ƘADDAMAR DA BAS-BAS NA SUFURI MALLAKIN GWAMNATIN JIHAR.
Gwamna Dauda Lawal ya raba wasu motocin zirga-zirga ga rukunonin jami’an tsaron da ke aiki a jihar Zamfara. Bikin ƙaddamar da rabon motocin tsaron, tare da motocin sufurin na ‘Zamfara Mass Transit’ ya gudana ne a filin Kasuwar Duniya da ke Gusau a yau Talatar nan. A cikin wata …
Read More »KARFAFA AL’UMMA: Gwamna Lawal Ya Raba Katin Cirar Kuɗi Ga Mutane 400,000 Da Suka Ci Gajiyar Shirin ‘Cash Transfer’ A Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ƙaddamar da rabon katunan cirar kuɗi ga waɗanda suka ci gajiyar shirye-shiryen tallafi na Bankin Duniya da ake kira ‘Cash Transfer’. An gudanar da bikin ƙaddamarwar ne a ranar Litinin a Sakatariyar Ƙaramar Hukumar Tsafe. Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan …
Read More »CNPP a Kaduna ta yi tir da kiran AYCF na neman a ayyana dokar ta-baci a Zamfara
Ƙungiyar CNPP reshen Jihar Kaduna ƙarƙashin jagorancin shugabanta, Mallam Mikailu Abubakar ta yi kakkausar suka tare da yin Alla-wadai da kiran da Ƙungiyar Tuntuba ta Matasan Arewa (AYCF) ta yi na a ƙaƙaba dokar ta-baci a Jihar Zamfara. Ƙungiyar ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da sakataren yaɗa …
Read More »Gwamna Lawal Ya Karbi Baƙuncin Jami’an Hukumar NSCDC 10 ‘Yan Asalin Zamfara Da Suka Samu Ƙarin Girma
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya karbi baƙuncin jami’an hukumar tsaro ta Sibil Difens (NSCDC) su goma ‘yan asalin jihar bayan samun ƙarin girma. Jami’an da aka yi wa ƙarin girma sun samu jagorancin kwamandan NSCDC na shiyya 2, ACG Haruna Bala Zurmi, a …
Read More »Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci Ta Ziyarci Zamfara, Ta Yaba Wa Gwamna Dauda Lawal Bisa Ƙoƙarin Yaƙi Da ‘Yan Bindiga
Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci ta Ƙasa ta yaba wa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal kan yadda ya ke tallafa wa cibiyar,tare da ɗauki nauyin wannan shiri na cibiyar, tare da jajircewar sa wajen tabbatar da tsaron rayukan al’ummar jihar. Wata babbar tawagar Cibiyar Yaƙi da …
Read More »Yakamata Matawalle Da Gwamna Dauda Lawal Su Hada Kansu – Bashir Nafaru
Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga tsohon Gwamnan Jihar Zamfara ministan kasa a ma’aikatar tsaro Muhammad Bello Matawalle da kuma Gwamna mai ci a yanzu Dokta Dauda Lawal da su kara hada kansu ta yadda za su yi wa Jihar Zamfara aikin raya kasa domin jama’a su amfana. Alhaji …
Read More »UNDP TA YABA WA GWAMNA LAWAL, TA CE GWAMNATIN ZAMFARA TA ZAMA ABIN KOYI GA SAURAN JIHOHI WAJEN TALLAFA WA AL’UMMA
Hukumar Raya Ƙasashe ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNDP) ta yaba wa Gwamna Dauda Lawal bisa jajircewarsa wajen ba da tallafin da zai amfani al’ummar jihar Zamfara. A ranar Laraba ne hukumar UNDP ta ƙaddamar da Cibiyar Magance Ƙalubalen Ci Gaba a Yankin Arewa maso Yamma …
Read More »Na Karɓi Mulki Lokacin Da Jihar Zamfara Ke Fama Da Matsaloli Ta Kowace Fuska– Gwamna Lawal
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya bayyana cewa, lokacin da ya karɓi mulki daga tsohon gwamna Bello Matawalle, jihar Zamfara tana cikin matsaloli ta kowace fuska. Ya bayyana cewa rashin tsaro ya yi katutu, tsarin ilimi ya rushe, ɓangaren kiwon lafiya mara kyau, da kuma ɗumbin basussuka da aka biyo …
Read More »
THESHIELD Garkuwa