Home / Labarai / Yan Bindiga Sun Sace Sarki Kpop Ham Mai Daraja Ta Daya

Yan Bindiga Sun Sace Sarki Kpop Ham Mai Daraja Ta Daya

Mustapha Imrana Abdullahi

Rahotannin da muke samun a halin yanzu daga Jihar Kaduna na cewa yan bindiga sun sace wani Sarki mai daraja ta daya Kpop Ham, Dokta Jonathan Danladi Gyet Maude (JP, OON) wanda sanannen Sarki ne kuma jagoran al’ummar Jaba cikin Jihar Kaduna.

Rahotannin da muke samu na bayanin cewa an sace shi ne a Gonarsa da ke Jihar Nasarawa.

Rundunar tsaro ta Yan Sanda a Jihar Kaduna na cewa su na nan su na tuntubar abokan aikinsu daga Jihar Nasarawa, domin sanin ko yaushe lamarin ya faru.

About andiya

Check Also

Union Across River Niger: New Nigerian Editor Brother’s Wedding Grounds Makurdi

    Makurdi the capital of Benue State was agog all through the weekend, as …

Leave a Reply

Your email address will not be published.