Home / Tag Archives: Kano

Tag Archives: Kano

Allah Ya Yi Wa Dokta Junaid Mohammed Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Dokta Junaid Mohammed Rasuwa   Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Kano Arewacin tarayyar Nijeriya na cewa Allah ya yi wa Dokta Janaid Mohamamed rasuwa. Wannan sanarwar dai ta fito ne daga dan uwan marigayin Dokta Ahmed Salik, wanda ya kasance tsohon dan …

Read More »

Gwamna Ganduje Ya Rabawa Masu Nakasa Kekuna 52

Gwamna Ganduje Ya Rabawa Masu Nakasa Kekuna 52 Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin ganin masu fama da Nakasa a cikin al’umma sun samu saukin rayuwa kamar kowa Gwamnan Jihar Kano Alhaji Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya rabawa masu fama da nakasar rashin kafa Kekunan da za su taimaka masu guda …

Read More »

Jihar Kano Ta Rufe Gidajen Kallo, Wuraren Taro

Jihar Kano Ta Rufe Gidajen Kallo, Wuraren Taro  Imrana Abdullahi   A kokarin ganin an dakile yaduwar Cutar Korona a Jihar Kano Gwamnatin Jihar karkashin Gwamna Ganduje ta bayar da umarnin ma’aikatan Gwamnati su zauna a Gida. Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da rufe gidajen Kallo da kuma wuraren yin …

Read More »

An Nada Sale Musa Kwankwaso Hakimin Madobi

An Nada Sale Musa Kwankwaso Hakimin Madobi Mustapha Imrana Abdullahi Mai martaba Sarkin Karaye Alhaji Dokta Ibrahim Abubakar III ya bayyana nadin Alhaji Sale Musa Kwankwaso da ake yi wa lakabi da (Baba) a matsayin Hakimin Madobi.  Sabon Hakimin Madobin shi ne Dagacin Garin Kwankwaso kuma ya dade yana yi …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Mahaifin Kwankwaso Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Mahaifin Kwankwaso Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Bayanai da muke samu daga Jihar Kano na cewa Allah ya yi wa mahaifin tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso Marigayi Alhaji Musa Sale Kwankwaso kafin rasuwarsa shi ne Hakimin Madobi, ya kuma rasu ne a Daren Jiya. …

Read More »