Home / 2022 / February / 08

Daily Archives: February 8, 2022

MAKARFI MUTUM NE MAI MAGANA DAYA – WIKE

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Gwamnan Jihar Ribas Nyeson Wike, ya bayyana Sanata Ahmad Muhammad Makarfi a matsayin mutum mai magana daya a koda yaushe. Nyeson Wike ya bayyana hakan ne lokacin da ya kawo ziyarar girmamawa da kuma fatan alkairi ga Sanata Makarfi tun bayan da ya dawo daga kasar Ingila …

Read More »

DOKTA SULEIMAN SHU’AIBU SHINLAFI NAGARI NA KOWA

DAGA IMRANA ABDULLAHI SAKAMAKON irin kokari da aiki tukuru wajen ganin ya inganta rayuwar al’umma a Jihar Zamfara mai ba Gwamna Shawara a kan harkokin hulda da kasashen waje Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya kara Daura dammarar ci gaba da kwazon aiki domin ganin tafiyar Gwamna Bello Muhammad Matawalle ta …

Read More »