MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI An bayyana dan takarar neman kujerar majalisar wakilai ta tarayya karkashin PDP daga mazabar Kaduna ta tsakiya a Jihar Kaduna Adam Muhammad Namadi da cewa mutum ne da yake a shirye domin fafatawa da kowa ne dan takara. Malam Umar wanda ya wakilci dan takara Adam Muhammad …
Read More »Daily Archives: April 28, 2022
KADA MA’AIKATA SU ZABI MASU KUNTATA MASU – SAKATARIYA CHRISTIANA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI An bayyana taron fadakarwa ga ma’aikata da cewa saka ce da aka fara da kyakkyawan Zare. Bayanin hakan ya biyo bayan irin taron fadakarwar da Kungiyar Kwadago ta NLC ta fara yi ne a Jihar Kaduna arewacin tarayyar Najeriya. Sakatariyar kungiyar Christiana John Bawa ta …
Read More »GWAMNATIN MATAWALLE NA DA ALKIBLA – DOKTA SULEIMAN SHINKAFI
IMRANA ABDULLAHI An bayyana Gwamnatin Muhammadu Bello Matawalle na Jihara Zamfara da cewa gwamnati ce mai Alkibla da kowa ya san inda ta Dosa a duk fadin duniya baki daya. Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, Mai ba Gwamnan Jihar Zamfara shawara a kan hulda da kasashen waje da kuma yin yarjejeniya …
Read More »