Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi kira ga al’ummar jihar da ma ɗaukacin Nijeriya da su ƙara dagewa wajen yin addu’o’in zaman lafiya da tsaro a yayin bikin Babbar Sallah na shekarar 2026. Gwamnan ya bayyana hakan ne cikin wani saƙon taya murnar Babbar Sallah da ya aikewa …
Read More »Daily Archives: May 27, 2026
Hukumar Kula Da Kiyaye Hadurra Ta Kasa FRSC Ta Jinjinawa Kamfanin Dangote Bisa Daukar Matakan Harkokin Sufurin Kamfanin
Hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC sun yaba wa kamfanin Siminti na Dangote musamman a bangaren sufurin kamfanin ta yadda suke kula da ka’idojin tuki ta yadda aka samar da gagarumin ci gaban da ya dace sakamakon hakan aka samu gagarumin ci gaban harkar tuki da sufuri, …
Read More »New Dangote Transport Safety Policy Yielding Positive Result Says FRS FRSC Credits Dangote Transport For Improved Road Safety In Nigeria
The Federal Road Safety Corps (FRSC) has commended Dangote Cement Transport for delivering measurable and transformative improvements in road safety, noting a significant decline in articulated truck crashes across Nigeria following the introduction of innovative transport safety policies and operational reforms. The Corps described Dangote Cement …
Read More »
THESHIELD Garkuwa