Related Articles
Imrana Abdullahi
Bayanan da muke samu daga garin Funtuwa cikin Jihar Katsina na cewa Allah ya yi wa fitaccen dan kasuwa mai sana’ar kayayyakin Tireda rasuwa.
Ya rasu ya bar Mace daya da yaya Goma sha Bakwai (17), Maza Takwas (8) Mata Tara (9).
Kuma ya rasu ya bar jikoki da dama.
Da wakilin mu ya tuntubi Alhaji Salisu Sani Yaro daya daga cikin yayan marigayin ya tabbatar da gaskiyar labarin.