MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Wata qungiyar jin qai ta matasa mai suna Mercy Charity Givers dake garin Kafanchan a qaramar hukumar Jama’a ta jihar Kaduna ta kaiwa ‘yan gidan yarin Kafanchan ziyara tare da raba musu kayan abincin buda baki. Da take jawabi ga ‘yan gidan gyara halinka, shugabar qungiyar, Aisha …
Read More »KUNGIYAR ‘AYCF’ TA ANKARAR DA MAJALISAR DOKOKI, DSS BISA ZARGIN SON ZUCIYA A KARIN GIRMA NA KWASTAN
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI  SAKAMAKON irin rade- radin da ake yi kuma suna kara bazuwa cewa rundunar hukumar kwastan ta Najeriya na kokarin cire wadansu jami’anta da aka dauka aiki kafin shekarar 2009 daga jadawalin wadanda za a yi wa karin girma. Hakan ya sa kungiyar matasa masu tuntuba ta …
Read More »Za A Samawa Maza, Mata Da Matasa Aiki A Najeriya – Aliyu Waziri
Mustapha Imrana Abdullahi Wani jagoran kokarin tabbatar da rayuwar jama’a ya kara inganta a tarayyar Nijeriya honarabul Dokta Aliyu Muhammad Waziri ya jaddada kudirin Gwamnatin tarayyar Najeriya na ganin an samawa Maza,Mata da matasa ayyukan yi na bai daya ta hanyar koya masu kiwon Kaji. Shugaban kungiyar Noman Zamani ta …
Read More »Kadade Ne Ya Fi Cancantar Zama Shugaban Matasan PDP Na Kasa – ASMEFO
Hadaddiyar kungiyar ‘yan Arewa masu amfani da sabbin kafafen yada zumunta don yada angizon jam’iyyar PDP a Arewa, wato Arewa Social Media Forum for PDP ta bayyana goyon bayanta ga takarar Hon. Muhd Kadade Suleiman a matsayin shugaban matasan jam’iyyar PDP na kasa. Shugaban kungiyar na kasa Alhaji Yusuf Abubakar …
Read More »Mutanen Yankin Arewacin Najeriya Ba Na Sayarwa Ba Ne – Dokta Hakeem Baba Ahmed
Mustapha Imrana Abdullahi Al’ummar yankin arewacin Najeriya sun bayyana ra’ayinsu game da batun zaben shekarar 2023 mai zuwa, inda suka fara cewa duk masu tunanin za su iya sayen kuri’ar mutanen yankin su na ba ta wa kansu lokaci ne domin yankin ba na Sayarwa ba ne. Bayanin hakan ya …
Read More »Za A Koyawa Matasa 500 Sana’o’in Fasahar Zamani
Mustapha Imrana Abdullahi Cibiyar da ke kokarin ganin rayuwar matasa ta inganta mai suna IRIBID da ta kasance mai zaman kanta ta bayyana cewa ta shirya horar da matasa 500 sana’o’in da ake horar da jama’a ta hanyar amfani da yanar Gizo da nufin kowa ya samu damar dogaro da …
Read More »Gwamna Matawalle Zai Gabatar Da Jawabi A Wajen Taron Matasa A Kan Harkar Tsaro
 Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Bello Muhammad Mutawalle zai gabatar da kasida a game da kalubalen tsaro, ci gaban Siyasa yadda lamarin ya shafi arewacin Nijeriya. Zai gabatar da jawabin ne a babban taron marubuta a kafafen yada labarai na arewacin Najeriya da za a yi a ranar Lahadi …
Read More »Kungiyar AYDA Ta Koka Da Matsalar Tsaron Yankin Ke Fama Da Shi
Kungiyar Matasan Ta Koka Da Matsalar Tsaron Yankin Ke Fama Da Shi Imrana Abdullahi Kungiyar ci gaban Matasan yankin arewacin Nijeriya Arewa Youth Development Association (AYDA) sun yi kira ga daukacin Gwamnonin arewacin kasar 19 da su hada kai da nufin magance matsalar tsaron da ke addabar yankin. Shugaban kungiyar …
Read More »Harin Matasan Oyo Kan Al’ummar Fulani: Wata Alamar Aika Sako Mara Kyau Ce Ga Kasa Baki Daya – Kungiyar ACSC
Harin Matasan Oyo Kan Al’ummar Fulani: Wata Alamar Aika Sako Mara Kyau Ce Ga Kasa Baki Daya – Kungiyar ACSC Usman Nasidi, Daga Kaduna. KUNGIYAR Arewa Consultative Synergy Congress (ACSC), ta bayyana harin da wasu matasa suka kaiwa wasu Fulani makiyaya a jihar Oyo a matsayin wani aiki …
Read More »Gwamnatin Buhari Na Taimakawa Matasa – Dikko Radda
Gwamnatin Buhari Na Taimakawa Matasa – Dikko Radda Alhaji Dokta Dikko Umar Radda shugaban hukumar da ke kokarin kara inganta kanana da matsakaitan masana’antu na tarayyar Nijeriya ya bayyana dalilin da yasa hukumarsa suka shirya gagarumin bikin baje kolin kanana da matsakaitan masana’antu domin Sada su da kamfanoni, Bankin Manoma …
Read More »