Home / andiya (page 181)

andiya

Minista Hannatu Musawa Ta Kaiwa Ganduje Ziyarar Girmamawa

Daga Imrana Abdullahi A kokarin ta na ganin a koda yaushe ta girmama iyaye, shugabanni da dukkan daukacin magabata sabuwar ministar al’adu da kirkirar al’amuran tattalin arzikin kasa domin amfanin jama’a, Barista Hannatu Musa Musawa ta kaiwa shugaban jam’iyyar APC na kasa Dokta Abdullahi Umar Ganduje ziyarar bangirma a gidansa …

Read More »

Sanata Barau Ya Ba Da Tallafin Karatu Ga ɗalibai Dari 628

Daga Imrana Abdullahi Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Sanata Barau Jibrin ya bayar da tallafin Naira dubu Hamsin (50,000) ga dalibai 628 na Jami’ar Bayero (BUK) da ke Kano. Sanata Barau Jibrin, mai wakiltar Kano ta Arewa a karkashin jam’iyyar, APC. Mataimaki na musamman ga mataimakin shugaban majalisar dattijai kan …

Read More »

SWAN President Meets Elders, Harps On Unity, Reconciliation

…Says “we will be fair to everybody” By; Imrana Abdullahi The President of the Sports Writers Association of Nigeria (SWAN), Mr. Isaiah Kemje Benjamin has met with Elders and other members of the association, assuring that his leadership will embark on a drive to ensure genuine reconciliation  to bring all …

Read More »

Burina Ciyar Da Duniya Abinci. – Ibrahim Nyauri Buba 

Daga Imrana Abdullahi Tsohon mai shari’a Ibrahim Nyauri Buba,Walin Mambilla,Turaki Gashaka na masarautar ƙaramar hukumar Sardauna ta Jihar Taraba, kuma Majidaɗin matasan Arewa, ya ce duba da halin da ake ciki a ƙasa,burinsa shi ne ya ciyar da duniya da abinci ba kawai ƙasa Nijeriya ba. Ibrahim Nyauri Buba,ya bayyana …

Read More »