Borno state Governor, Professor Babagana umara has addressed multinational groups in New York, United States of America, towards increasing focus on the education of girls in Nigeria and around the world. The Governor traveled to the US as part of President Muhammadu Buhari’s delegation to the 77th United Nations …
Read More »Tsokaci Akan Wasu Kalamai Guda 10 Da Gwamna Wike Yayi Ga Manema Labarai A kan Rikicin JAM’IYYAR PDP.
Wannan Fassarar Rubutun Rono Omokri ne Gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike kuma dan halaliyar jami’yyar mu ta PDP ya yiwa manema labarai jawabi akan halin da ake ciki game da jam’iyyar mu, amma a cikin jawaban sa ya yi wasu kalamai wadanda sun kauce hanya, kuma na yi amana …
Read More »DSS Ta Fara Taron Daraktocin Tsaro Na Jihohi Na 9 A Yobe
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) a ranar Alhamis ta fara taron Daraktocin tsaro na jiha karo na 9 a shiyyar Arewa maso Gabas 2022, zango na uku a Damaturu a wani bangare na kokarinta na duba dabarun inganta zaman lafiya da …
Read More »Jihar Zamfara Za Ta Ziyarci Mutanen Ta A Kudancin Najeriya
Imrana Abdullahi Daga Kaduna A kokarin Gwamnan Jihar Zamfara Muhammadu Bello Matawalle na ganin ya kare martaba da mutuncin al’ummar Jihar Zamfara ya bayar da umarni ga mai bashi shawara a kan harkokin hulda da kasashen waje da kungiyoyi Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi ya kai ziyara ga yan …
Read More »Nwosu is legitimate ADC chairman, Campaign DG assures
The Director General of the African Democratic Congress, ADC Global Campaign Council, Abdul-Azeez Suleiman, has dismissed claims that the National Working Committee of the party has been dissolved as desperate lies by frustrated expelled who lack respect for constitutionalism. Reacting to pieces of flyers circulated on the social media …
Read More »PDP IN SLUMBER AS APC PACKS IT’S MEMBERS IN SOKOTO AHEAD OF 2023 POLLS
The People’s Democratic Party (PDP) in Sokoto state in the recent times has been receiving powerful blows from the All Progressives congress ( APC ) as thousands of its members have rejected what they called as an administration that people want to change by voting them out of power. …
Read More »BOLA TINUBU YA TAIMAKAWA BUHARI DA ATIKU – ABU IBRAHIM
DAGA IMRANA ABDULLAHI Sanata Abu Ibrahim daga Jihar Katsina ya bayyana cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya dade ya na taimakawa al’ummar arewacin Najeriya a fannin siyasa da sauran al’amuran tafiyar da rayuwa da dama. Abu Ibrahim ya bayyana hakan ne a wani faifan bidiyon da aka yada a kafafen …
Read More »Ba Mu Amince Da Rufe Hanyar Kaduna Zuwa Abuja Ba – Gwamnatin Kaduna
Imrana Abdullahi Daga Kaduna -Jami’an Tsaro Su Dauki Matakin Doka Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I, ta bayyana rashin amincewarta ga duk wani mutum ko gungun wadansu mutane da ke neman toshe hanyar Kaduna zuwa Abuja da sunan yin Zanga zangar nuna rashin amincewa da wani …
Read More »Gwamnatin Yobe Ta Gina Tituna Masu Nisan Kilomita 54.6 A Fadin Kananan Hukumomi 9 A Cikin Shekaru 3
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu A kokarin da ta ke yi na wadata al’ummomin Jihar da hanyoyin mota birane da yankunan karkara Gwamnatin jihar Yobe ta gina tituna da magudanan ruwa masu nisan sama da kilomita 54.6 a fadin kananan hukumomi 9 na jihar cikin shekaru 3 …
Read More »ANOTHER SETBACK FOR PDP IN SOKOTO AS IT LOSES A BIGWIG ALONG SIDE 700 MEMBERS
PDP in Sokoto state has continued to lose its members across the board as another bigwig in the party, Alhaji Haliru Aliyu Sanda Gudu Rinin Tawaye has refused to allow himself to be used in deceiving the people of the state by the incumbent government of Alhaji Aminu Waziri …
Read More »