Daga Sani Gazas Chinade, Maiduguri Biyo bayan bullar cutar kyandar biri a makwabciyar jihar Adamawa a shiyyar Arewa maso Gabashin Najeriya, da wasu jihohi takwas da kuma babban birnin tarayya Abuja, wanda hukumar NDCC ta gano, kungiyar lafiya ta duniya (WHO) a jihar Borno ta dauki wani mataki na kare …
Read More »NAMCON Za Ta Yaye Dalibai Dubu 4,572 A Jihar Kano
DAGA IMRANA ABDULLAHI Hadaddiyar kungiyar masu Noman zamani ta kasa (NAMCON) kungiyar da ke kokarin Tallafawa mutasa domin su San dabarun dogaro da kawunansu karkashin jagorancin shugaban kungiyar na kasa Honarabul Dokta Aliyu Muhammad Waziri, dan marayan Zaki, Santurakin Tudun wada Kaduna, Dujuman Buwari kuma hasken matasan Arewa tare da …
Read More »An Bukaci Gwamnatin Tarayya Ta Samar Da Tagwayan Hanyoyi A Garin Potiskum
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Al’ummar Karamar Hukumar Potiskum da ke jihar Yobe sun bukaci gwamnatin Tarayya da gwamnatin jihar Yobe da su hada hannu wuri guda domin samar da tagwayen hanyoyi daga Garin Adaya zuwa Babbar hanyar Jos, domin rage cunkoson ababen hawa da hadurra. Wani …
Read More »Mutanen Hayin Banki Sun Koka Game Da Batun Gidajensu Da Wani Kamfani Ya Kai Kararsu
IMRANA ABDULLAHI KADUNA Sakamakon karar da wani kamfani ya kai wadansu al’ummomin unguwar Hayin Banki inda yake karar wadansu mutane Tara da Coci guda uku ya sa lauyan mutanen kokawa ga manema labarai da bisa lamarin ga dai yadda, Lauya A M Imam, ya bayyana wani mutum da ke da …
Read More »Katsina MHWUN boss tasks workers to acquire PVC
FROM IMRANA ABDULLAHI Katsina state chairman of Medical and Health Workers Union of Nigeria, MHWUN, Comrade Muhammad Mannir Suleiman has tasked health workers in the state to register and acquire their Permanent Voter Card for the forthcoming 2023 general elections. The chairman stated this in a statement issued to newsmen …
Read More »Group blasts Babachir over Muslim-Muslim ticket comments
The Arewa Youth Consultative Forum ( AYCF) has lambasted former SGF Babachir Lawal over what it described as “narrow-minded, unguarded political sentimentalism and provocative stance” over the 2023 presidency. Rising from its meeting on Friday, chaired by the National President of AYCF – Alhaji Yerima Shettima – …
Read More »Masu Zuba Jari Daga Kasar Sin Za Su Yi Noman Shinkafa Hekta 10,000 A Yobe
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Wasu gungun masu zuba jari na kasar Sin za su noma hekta 10,000 na noman shinkafa a wani gwaji na aikin noma a jihar Yobe. Mista Yung Wang, shugaban kungiyar ne ya bayyana hakan a lokacin da ya kai ziyarar ban girma ga …
Read More »Matsayar Kungiyar Matasan Kiristoci Game Da Takarar Bola Tinubu Da Kashim Shetima
Matsayin Kungiyar Kwararrun Matasan Kiristicin Arewacin Najeriya (NCYP) Game Da Batun Daukar Musulmi Da Bola Ahmed Tinubu Ya Yi Matsayin Mataimakinsa Bayan da Bola Tinubu ya samu nasarar lashe zaben fitar da Gwani a jam’iyyar APC a watan Yuni na wannan shekarar, yayan wannan kungiya ta NCYP sun yi ta …
Read More »2023: Group Begins Mobilisation Of 1m Volunteers For Atiku’s Presidency
Ahead of the 2023 general elections, a support group loyal to former vice president Atiku Abubakar, on the aegis of Unify and Coalesce, has said it will within 60 days, mobilise one million volunteers to work, educate and bring awareness to millions of Nigerian voters across the 774 local …
Read More »PROTEST; BAUCHI CP CONDEMNS VIOLENCE, APPEALS FOR CALM AS INVESTIGATION COMMENCES
The Bauchi State Commissioner of Police, CP UMAR MAMMAN SANDA, fdc, mnim, psc wishes to condemn in totality, the violence that trailed the protest by students of the Abubakar Tatari Ali Polytechnic (ATAP) in the State. on 19/07/2022 at about 0900hrs students of the Abubakar Tatari Polytechnic Bauchi …
Read More »