Home / andiya (page 376)

andiya

Gwamnan Zamfara Bello Matawalle Ya Rushe Kwamishinoni, Sakataren Gwamnati Da Nadaddun Yan Siyasa

Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Dokta  Bello Mohammed (Matawallen Maradun, Barden Hausa, Shattiman Sakkwato) ya sauke kwamishinoni da Sakataren Gwamnati da sauran wadanda aka nada a mukaman siyasa.  Wadanda lamarin ya shafa sun hada da Sakataren Gwamnatin Jihar,shugaban ma’aikatan Gidan Gwamnatin Jihar da mataimakin shugaban ma’aikatan duk an sauke …

Read More »

Adamu Atta Ya Dauki Nauyin Yara Dubu 12 Su Yi Karatu

  Mustapha Imrana Abdullahi     A kokarin ganin ya ci gaba da Tallafawa al’ummar Jihar Kaduna,Najeriya da nahiyar Afrika baki daya mai kishin jama’a domin ganin kowa ya tsaya da kafafunsa Alhaji Adamu Atta ya dauki nauyin yara a kalla dubu Goma sha biyu da ga garin marabar Jo’s …

Read More »