Home / andiya (page 425)

andiya

Na Gano Maganin Korona Bairus – Forofesa Ayodele 

Furofesa Ayodele Israel Adeleye daga Jihar Kaduna a tarayyar Nijeriya ya bayyana cewa ya gano maganin kwayar cutar Covid – 19 da ake kira Korona da ta addabi duniya a halin yanzu. Furodesa Ayodele ya bayyana hakan a wani taron manema labarai a kaduna inda ya sha alwashin cewa yana …

Read More »

Ga Jadawalin Yadda Koyarwa Ta Rediyo Zai Kasance A Kaduna

 Imrana Abdullahi A kokarin Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i, na ganin ba a bar daliban da ke karatu a makarantun sakandare Jihar ba musamman masu karatu a ajin karshe na sakandaren da za su rubuta jarabawar fita. Hakan ne yasa Gwamnatin samar da wani tsarin …

Read More »

Yan Sanda Sun Gano Sunayen Manyan Yan Siyasa A Gidan Matsfa

Imrana Abdullahi Rundunar yan sanda ta kasa a Jihar Zamfara karkashin jagorancin kwamishinan yan Sanda Usman Nagoggo sun bayyana bankado sunayen wadansu manyan yan siyasa a gidan Matsafa. Kwamishina Usman Nagoggo ya bayyana cewa sun samu nasarar bankado wannan gidan ne sakamakon bayanan sirrin da rundunar ta samu. An dai …

Read More »

An Samu Korona Bairus A Jihar Kano

Kamar yadda rahotanni ke cewa Annobar covid – 19 da ake kira Korona bairus  ta bulla Jihar Kano, kamar yadda babban darakta a ma’aikatar lafiya ta jihar Dakta Imam Wada Belli ya tabbatar da cewa cutar ta bulla jihar. Dakta Imam Wada Bello ya ce nan gaba a yau Gwamna …

Read More »

Mutane 305 Ne Ke Dauke Da Cutar Korona A Nijeriya

Daga Abdullahi Daule da rahoton A sababbin alkalumman da hukumar yaki da hana yaduwar cututtuka ta Nijeriya (NCDC) ta fitar sun bayyana cewa a halin yanzu akwai mutane 305 da suke dauke da cutar a tarayyar Nijeriya baki daya. Hukumar ta bayyana cewa faruwar hakan ya biyo bayan irin yadda …

Read More »

Masari Ya Sanya Wa Daura Dokar Hana Fita

Masari Ya Sanya Wa Daura Dokar Hana Fita Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya Sanya wa garin Daura dokar hana fita dare da rana domin yin yaki da cutar Korona bairus da ke toshe Numfashi tare da haddasa matsaloli. Kamar dai yadda Gwamnan ya bayyana cewa …

Read More »

Bishop John Dickson Appealed For Government To Relax Lockdown

A well known christian cleric with Friendship Church International, Bishop John Dickson has appealed to Kaduna state government to relax the total lockdown oder to enable christians to celebrate easter festivity as usual. He said the appeal became imperative considering the important of easter in the history of christianity. Bishop …

Read More »