Home / Ilimi (page 8)

Ilimi

Jahilci Ne Musabbabin Ta’addanci Da Kashe Kashe – Masari

Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya bayyana jahilci da tsananin rashin ilimi a matsayin manyan dalilan da suke haifar da daukar ayyukan jama’a ba gaira ba dalili a cikin al’umma. Masari ya bayyana hakan ne a wajen babban taron da aka shiryawa malaman Masallatan Juma’a …

Read More »

Sanata Wamakko Ya Kaddamar Da Rabon Tallafin Miliyan 317 Ga Marayu

Daga  Abdullahi Dan garin nan Shugaban kwamitin harkokin tsaro kuma mataimakin shugaban kwamitin yaki da cin hanci sanata Aliyu Magatakayrda Wamakko, yq kaddamar da Rabon tallafin marayu na naira miliyan 317.7 domin rabawa marayu 1,176 karkashin kungiyar bayar da tallafin musulunci ta (Islamic Relief Organization)  Wadanda suka amfana sun hadar …

Read More »

Za’A Gina Dakin Rainon Yara A Makarantar Kawo

Daga Dan Kaduna Abdullahi Kwamishinan kula da ma’aikatar ilimin Jihar Kaduna Dakta Shehu Muhammad ya bayyana cewa za a gina ingantaccen dakin rainon yara a makarantar sakandare ta Kawo cikin garin kaduna. Kwamishina shehu Muhammad ya bayyana hakan ne a lokacin da shi da tawagarsa suka kai ziyarar gani da …

Read More »

Gwamna Tambuwal Ya Nada Danko Babban Sakatare

Daga Abdullahi Muhammad Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya nada Malam Abdullahi Sarkin Danko a matsayin babban sakatare a Gwamnatin Iihar. Kafin Nadine nasa Danko shi ne babban mataimaki ne na musamman ga Gwamnan a kan harkokin kafafen yada labarai da yayata al’amuran yau da kullum. Wannan na …

Read More »