Daga Imrana Abdullahi Kungiyar yan Arewa masu fafutukar samun ingantaccen shugabanci mai suna “Arewa Advocate For Good Governance”, sun jinjinawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bisa Namijin kokarin ganin Najeriya ta samu ci gaba a kowa ne fanni. Shugaban kungiyar tare da wadansu mambobin kungiyar suka shaidawa manema labarai hakan …
Read More »KUNGIYAR MATASA KWARARRU ‘YAN KANO MAZAUNA KUDANCIN NAJERIYA SUN YABAWA SARKIN KANO AMINU ADO BAYERO KAN SHUGABANCI NAGARI
Daga Imrana Abdullahi A wani zama na musamman da kungiyar matasa kwararru ‘yan asalin jihar Kano, mai suna Kano Youth Professionals, mazauna kudancin Najeriya da kuma Arewa ta Tsakiya, su ka yi a Kaduna yau Talata, sun yaba matuka da yadda Sarkin Kano Aminu Ado Bayero yake tafiyar da mulkinsa. …
Read More »Kungiyar NURTW Ta Taimakawa Direbobi 360 Masu Bukatar Tallafi Da Dubu Goma Da Turamen Zannuwa Ga Mata 30 A Kaduna
…Matan Direbobi da suka rasu 30 aka ba su dubu Goma da Turamen zannuwa Mata 30 dubu Goma da Turamen Zannuwa Maza dari 330 dubu Goma Goma kowannensu Sakamakon irin farin ciki da jin dadin an san da su direbobi Maza da kuma Matan da mazajensu suka mutu suka bari …
Read More »Sardaunan Badarawa Ya Kaddamar Da Littafin Jam’iyyar Matan Arewa Da Naira Dubu Dari Bakwai (700,000)
Daga Imrana Abdullahi Honarabul Usman Ibrahim Sardaunan Badarawa, Santurakin Hausa kuma Garkuwan Matasan Najeriya, a kokarinsa na ganin ya taimakawa kungiyoyin da suke gudanar da ayyuka domin ci gaban al’umma musamman marasa galihu ya kaddamar da littafin Jam’iyyar matan Arewa reshen Jihar Kaduna da tsabar kudi naira dubu dari Bakwai …
Read More »Da’awah Institute (DIN) Karkashin Islamic Education Trust Sun Horas Da Malamai 50 A Kaduna
…Za Mu Yi Hadin Gwiwa Da Duk Wanda Ke Bukata Daga Imrana Abdullahi Malam Hamza Yusuf, wani mai bincike ne kuma mai aikin bayar da horo a karkashin Da’awah Institute (DIN), da ke karkashin Islamic Education trust (IET), Minna Najeriya, ya bayyana cewa sun zo Jihar Kaduna ne domin su …
Read More »Ba Mu Da Batagari A Kungiyar NASWDEN – YUSUF ILIYASU
Daga Imrana Abdullahi Yusuf Iliyasu da ya ne daga cikin amintattun kungiyar masu harkar Gwangwani da ake cewa Jari Bola ko masu sharar karfe da duk wata kazanta domin kiyaye muhalli da kuma samar da ayyukan yi ga dimbin matasa a cikin al’umma ya tabbatarwa da duniya cewa ba su …
Read More »Kungiyar NASWDEN Ta Karrama Kwamared Aminu Hassan
Daga Imrana Abdullahi Kwamared Aminu Hassan jigo ne a gamammiyar kungiyar yan jari Bola ta kasa (NASWDEN) ya bayyana gamsuwa da irin yadda gamammiyar kungiyar ta ga kokarinsa har suka bashi lambar karramawa. Ya ce hakika shugabanci yi wa jama’a aiki shi ne shugabanci a kowane irin mataki ne da …
Read More »Ba Sana’ar Da Ta Kai Sana’ar Bola Ba Matasa Aiki A Najeriya – Murtala Mr Bon
Daga Imrana Abdullahi Alhaji Murtala da ake yi wa lakabi da “Mr Bon” mataimakin shugaba ne a yankin Arewa ta tsakiya na kungiyar NASWDEN wanda kuma aka yi wa kyautar “Super Agent”da kegudanar da sanarsa a Kaduna, Abuja, Neja da Kano ya bayyana cewa babban burinsu shi ne daga darajar …
Read More »An Rantsar Da Karrama Shugabanni, Jagororin Kungiyar NASWDEN A Kaduna
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Dokta Mubarak Labaran Liman, mukaddadhin shugaban kungiyar NASWDEN ne na kasa, ya yi kira ga daukacin yayan kungiyar da su ci gaba da yin hadin kai da kokari a tafiyar da kungiyar gaba tare da taimakon Juna. Ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa …
Read More »Gudauniyar A A Charity Ta Karrama Kwamishina Abubakar Garba Dutsinmari, Sardaunan Bagudo, Majaen Gwamdu
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon yin la’akari da kokarin taimakawa rayuwar al’umma da kuma jibintar harkokinsu yasa Gidauniyar taimakawa marayu, gajiyayyu,masu bukata ta musamman da kuma daukar nauyin yara dalibai yan makaranta, Gudauniyar A A Charity ta Karrama kwamishinan ma’aikatar kula da kananan hukumomi na Jihar Kebbi Honarabul Abubakar Garba …
Read More »