…Gwamnatin tarayya ta kashe batun yan sandan Jihohi An Yi kira ga Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin Dauda Lawal da ta hanzarta gudanar da bincike a game da kisan da aka yi wa Malamin addini da aka yi wa yankan rago. Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi memba a kungiyar kare hakkin bil’adama …
Read More »Yan Banga Ake Zargi Da Kashe Malamin Addini, Ba Askarawan Zamfara Ba – Gwamnatin Jihar Zamfara
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin cece – kucen da ake ta yadawa musamman a wadansu kafafen Sada zumunta na zamani da suka koma dandalin yada labarai masu tushe da kuma akasin hakan ya sa Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamna Dokta Dauda Lawal ta fito fili domin bayyana wa duniya …
Read More »An Yi Taron Fadakarwa Ga Malamai Da Limamai A Jihar Kaduna
Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga daukacin malamai masu yin wa’azi da su fara da sanin manufar abin da ya sa suke yin wa’azi domin cimma Burin da ake bukata na samun ci gaba. Farfesa Yahaya Mijahid ne ya yi wannan kiran a wajen taron …
Read More »Gwamnatin Dauda Lawal Ta Tantance Ma’aikata 3,079 Da Suka Ajiye Aiki
Gwamnatin Jihar Zamfara ta tantance ma’aikata 3,079 da suka yi ritaya a ƙoƙarinta na biyan basukan da gwamnatocin baya suka bari. Ma’aikatan jihar da na Ƙananan Hukumomi da suka yi ritaya a Zamfara ba su samu haƙƙoƙin su ba tun daga shekarar 2011, wanda kuɗaɗen suka taru tsawon shekaru. A …
Read More »Gwamnatin Dauda Lawal Ta Tantance Ma’aikata 3,079 Da Suka Ajiye Aiki
A kokarin ganin ta kyautatawa daukacin ma’aikata da kuma wadanda suka ajiye aiki har ma da dukkan sauran jama’ar Jihar Gwamnatin Jihar Zamfara ta tantance ma’aikata 3,079 da suka yi ritaya a ƙoƙarinta na biyan basukan da gwamnatocin baya suka bari. Ma’aikatan jihar da na Ƙananan Hukumomi …
Read More »Kamfanin Dangote Ne Ya Fi Kowa Sama Wa Jama’a Aiki – Fatima Wali Abdurrahman
Daga Imrana Abdullahi ….Mutane Su dai kara hakuri domin ci gaba da ingantuwar tattalin arzikin kasa na zuwa Hajiya Fatima Wali Abdurrahman, babbar jami’ace a kamfanin Dangote ta bayyana kamfanin a matsayin wanda ya fi kowa samar da dimbin ayyukan yi ga jama’a, wanda hakan ya faru ne sakamakon irin …
Read More »Ministan Ayyuka Ya Yaba Wa Gwamna Zamfara Dauda Lawa
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin kokarin da Gwamnatin jihar Zamfara ke yi karkashin jagorancin Gwamna Dauda Lawal yasa Gwamnatin tarayya ta yaba wa Gwamnan tare da yi masa jinjina ta musamman domin ayyukan sabunta birane da ake yi a Jihar. Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya samu yabo ne daga …
Read More »An gabatar wa da Gwamna Dauda Lawal cikakkun bayanai kan yadda ayyuka daban-daban ke gudana a Jihar Zamfara
Gwamnan, wanda ya jagoranci taron Majalisar zartarwar jihar Zamfara a ranar Litinin a zauren majalisar da ke gidan gwamnati a Gusau, ya amshi rahotannin ayyuka daban-daban da gwannatin ke aiwatarwa a duk faɗin jihar. A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun Gwamnan, Sulaiman Bala Idris, ya fitar ta …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Jajantawa Al’ummar Zurmi Da Birnin Magaji
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal a Juma’ar nan ya ziyarci al’ummomin Ƙananan Hukumomin Zurmi da Birnin Magaji bisa harin ta’addancin da ‘yan bindiga suka kai, inda Gwamnan ya jaddada aniyar sa ta kawo ƙarshen matsalar tsaron da jihar ke fama da shi. In dai ba a manta …
Read More »Gwamnatin Hadin Kan Jama’a Na Haifar Mana Da Nasara – Gwamna Uba Sani
…Nan da Sati biyu za a fara aikin garin Tudun biri Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya bayyana cewa kokarin da yake yi na hadin kan jama’a da ake tafiya tare da kowa ba tare da nuna wani bambanci ba na haifarwa da Gwamnatin Jihar …
Read More »