Daga Imrana Abdullahi Shugaban majalisar kolin Kungiyar masu Noman Zamani Alhaji Dokta Aliyu Muhammad Waziri, San turakin Tudun wada Kaduna, Kadimul Islam ya yi Kira ga Gwamnatin tarayyar Najeriya da ta biya diyyar ran wadanda suka mutu da kuma daukar nauyin wadanda suka samu rauni ko jikkata a sakamakon …
Read More »Sanata Barau Jibrin Ya Jajantawa Iyalan Wadanda Aka Kashe A Tudun Biri, Ya Bukaci A Gudanar Da Bincike
Daga Imrana Abdullahi Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya jajantawa iyalan wadanda harin bam ya rutsa da su a kauyen Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna ya shafa. Da yake bayyana lamarin a matsayin abin takaici, Sanata Barau ya bi sahun masu kira da …
Read More »Gobara ta kone ginin rediyon tarayya (FRCN) a Kaduna
Gobara ta kone ginin gidan rediyon tarayyar Najeriya FRCN da ke Kaduna da yammacin ranar Lahadin nan. Ko da yake kawo yanzu ba a bayyana musabbabin tashin gobarar ba amma majiyar mu ta bayyana cewa ta fara ne daga dakin bayar da wuta na Janareto kuma Dakin Janareton ya Kone …
Read More »Honarabul Hussaini Abdulkarim (Mai Kero) Ya Jajantawa da ya daga cikin manyan jam’iyar PDP, Injiniya Hannafi A Kan rasuwar mahaifiyarsa.
Daga Imrana Abdullahi Mataimakin Shugaban Kwamitin Majalisar Wakilai Mai Kula da masaukin bakin Al’ummomi kuma Dan majalisa mai wakiltar mazabar Kaduna ta Kudu Honarabul Malam Abdulkarim Hussaini Ahmed (Mai Kero), ya mika ta’aziyya ga Dan takarar Shugabancin Jam’iyyar PDP na Karamar Hukumar Kaduna ta Kudu, a zaben da ya gabata …
Read More »Sanata Kaka Shehu Lawan Ya Gabatar Da Kudirin Gaggawa A Gaban Majalisa
Daga Bashir Bello Majalisa, Abuja. Dan Majalisar Taraiya mai Wakiltar Mazabar Borno ta Tsakiya , Sanata Kaka Shehu Lawan ya ga batar da wani Kuduri na gaggawa a gaban zauren Majalisar Dattawa da ke Abuja. Majalisar Dattawa ta umarci Kwamitocinta na Sharia da na Yancin Dan’adam da na Dokoki ba …
Read More »Idan An Ba Noma Cikakkiyar Kulawa Za A Yaki Talauci, Yunwa, Yalwar Arziki A Samu Walwal Da Magance Matsalar Tsaro
Daga Bashir Bello, Majalisa Abuja. Dan Majalisar Dattawa Mai wakiltar Mazabar Kwara ta Tsakiya a majalisar Dattawa da ke Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya, Sanata Mustapha Salihu, Shugaban Kwamitin Noma na Majalisar, a wani zama da suka yi na musamman ya yi kira da a shirya da Ministocin Noma da …
Read More »Ziyarar Aliyu Muhammad Waziri Zuwa Kasar Pakistan
A Ci Gaba Da Kokarin Ganin Harkar Noma Ta Bunkasa A Najeriya Shugaban Kungiyar Manoman Zamani Ta Tarayyar Najeriya Alhaji Aliyu Muhammad Waziri ( Santurakin Tudun Wada Kaduna, Dijiman Bwari, Hasken Matasan Najeriya, ya kai wata ziyara a kasar Pakistan domin bunkasa harkar Noma a Najeriya baki daya. Ga …
Read More »A Ceto Masu Fama Da Nakasa – Dokta Micah Shabi
…ranar 3 ga watan Disamba ce ranar kulawa da masu nakasa Daga Imrana Abdullahi Wani bawan Allah mai fama da nakasar gani da ke da bukata ta musamman da zaune a cikin garin Kaduna Mista Dokta Micah, ya bayyana bukatar da ake da ita a duk fadin duniya a …
Read More »Karbo Bashi: Fatan Mu A Yi Wa Kasa Aiki – Sanata Ali Ndume
Daga Bashir Bello, Majalisa Abuja. Dan Majalisar Datttawa mai Wakiltar mazabar Barno ta Kudu Sanata Ali Ndume, wanda shi ne mai tsawatarwa da ake yi wa lakabi da Bulaliyar Majalisa Dattawa ya nuna gamsuwarsa da hujjojin da Shugaban Kasa Ahmed Tinubu ya gabatar masu na ciyo bashin in da ya …
Read More »Zamu Samar Da Wadatattun Kudi Domin Gyaran Tituna A Najeriya – Sanata Babangida Husaini
Daga Bashir Bello, Majalisa Abuja. Shugaban Kwamitin da ya ke kula da Hukumar da ta ke kula da gyaran Titunan Najeriya (FERMA,) Sanata Babangida Hussaini, dan Majalisar Datttawa da ke Wakiltar Jigawa ta Arewa maso Yamma ya ce majalisar Dattawa tasha alwashin ganin titunan Najeriya wadanda suke karkashin Gwamnatin Taraiya …
Read More »