Home / Labarai (page 30)

Labarai

El -Rufai Ya Kori Magatakardar Majalisar Dokokin Jihar Kaduna

Gwamna Nasir El-Rufai ya amince da korar Bello Zubairu Idris, magatakardar majalisar dokokin jihar Kaduna.  An bayyana hakan a cikin wata sanarwa da aka fitar Gwamna Nasir El-Rufai ya amince da korar Bello Zubairu Idris, magatakardar majalisar dokokin jihar Kaduna. Muyiwa Adekeye mai baiwa gwamna shawara kan harkokin yada labarai …

Read More »

Tsohon Shugaban PDP A Kaduna Ya Rasu

Daga Imrana Abdullahi Shugaban jam’iyyar PDP na farko a Jihar Kaduna, Ibrahim Yaro Suleiman ya rasu. Sakataren yada Labarai na Jihar, Abraham Alberah Catoh, a cikin sakon ta’aziyyar da ya fitar a  a ranar Juma’a, ya jajantawa iyalai, yan uwa da daukacin yayan jam’iyyar game da rashin da aka yi. …

Read More »

WASU MUTANEN MASARI SUN BARKE DA KUKA A KATSINA

  ….Ya ce Kwamishinoni, Masu Bashi Shawara, ” Mun yi Bakin Kokatin mu”.   Daga Imrana Abdullahi     Ya kasance wani wurin da ake ta barke wa da kuka a ranar Laraba da maraice a cikin gidan Gwannatin Jihar Katsina yayin da Gwannan Jihar Aminu Bello Masari ya kasa …

Read More »

BILIYAN 30 :ZA A GINA TITUNA A JIHAR YOBE

Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe a ranar  ya amince da ware zunzurutun kudi kimanin Naira biliyan 30 domin gudanar da ayyuka daban-daban a fadin jihar da suka hada da gina Sabbin Tituna da gyara Tsoffin da suka lalace. Gwamnan ya bayyana hakan ne …

Read More »

Rukunin Farko Na Maniyyatan Nasarawa Sun Yi Hadari

Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu na cewa rukunin farko na Maniyyatan Jihar Nasarawa da ke arewacin tarayyar Najeriya a kan hanyarsu ta zuwa filin Jirgin Saman Abuja sun samu hadarin Mota. Su dai Maniyyatan masu aniyar tafiya kasa mai tsarki domin yin aikin Hajji sun fito ne daga …

Read More »

AN RUSHE MAJALISAR ZARTASWAR JIHAR KANO

  DAGA IMRANA ANDULLAHI A kokarin Gwamnayin Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na ganin an mika ragamar mulkin Jihar a hannun zabbiyar Gwamnati, Gwamna Dokta Abdullahi Umar Ganduje da ake yi wa lakabi da Gandun aiki ya bayar da umarnin kowa ne kwamishina da mai ba Gwamna …

Read More »

El- Rufa’I Ya Cire Sarakuna 2 Da Masu Unguwanni 2

Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El- Rufa’I tuni ya amince da cire sarakunan Arak da Piriga Jonathan Paragua Zamuna da tsohon Soja mai ritaya Janar Aliyu Iliyah Yammah baki dayansu. A cikin wata takardar sanarwa daga kwamishiniyar ma’aikatar da ke kula da kananan hukumomi Umma Ahmad da ta fitar a …

Read More »