Home / Labarai (page 20)

Labarai

Ga Sunayen Kwamishinonin Jihar Kaduna

      1. Sule Shuaibu – Attorney General/ Commissioner for Justice 2. Shizzer Nasara Joy Bada – Finance 3. Prof. Muhammad Sani Bello – Education 4. Umma Kaltume Ahmed – Health 5. Sadiq Mamman Lagos – Local Government 6. Aminu Abdullahi Shagali – Housing and Urban Development. 7. Salisu …

Read More »

Tsadar Rayuwa: Kungiyar Kwadago Za Ta Tsunduma Yajin Aiki

Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin tsananin rayuwa da ta haifar da cakudewar al’amura a birane da karkarar daukacin tarayyar Najeriya yasa kungiyar kwadagon kasar ta fitar da wata sanarwar tsunduma yajin aikin sai illa masha Allahu wato kamar dai yadda masu iya magana ke cewa sai Baba ta gani. Kamar …

Read More »

Kudirin Majalisar Wakilai Ta Goma (10)

Domin samar da ci gaba, wadata da kuma hada kai a fadin Najeriya, majalisar wakilai ta 10 ta fitar da kudirorin ta guda shida.  Shugaban kwamitin wuccin gadi kan kudirorin majalisa, Honarabul Julius Ihonvbere ya sanar da kudirina ranar Litinin a Abuja. Ya zayya na su kamar haka da suka …

Read More »