Daga Imrana Abdullahi Hukumar Zabe mai zaman kanta ta Jihar Katsina ta sanar da ranar 15, ga watan Fabrairu, 2025 a matsayin lokacin da za a gudanar da zaben shugabanni da Kansilolin a suk fadin Jihar. Shugaban hukumar Lawal Faskari ne ya bayyana hakan a wajen wani taron manema labarai …
Read More »Gwamna Dauda ya bayyana alhinin mutuwar Shugaban Bankin Access, Herbert Wigwe
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana mutuwar Shugaban Bankin Acces, Herbert Wigwe, a matsayin babban rashi ga harkar banki a Nijeriya. Idan dai ba a manta ba, Herbert Wigwe ya mutu tare da matarsa da ɗansa a wani hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu a California kusa …
Read More »Gwamnatin Zamfara Ta Fara Biyan Kuɗaɗen Barin Aiki Da Tsoffin Ma’aikata Ke Bi
A halin da ake ciki, gwamnatin jihar Zamfara ta fara biyan kuɗaɗen barin aiki (Gratuety) ga ma’aikatan da suka bar aiki a duk faɗin jihar, wanda ya kai ma Naira Biliyan 13.4. A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun Gwamnan jihar, Sulaiman Bala Idris ya fitar, ta …
Read More »A Najeriya Ana Bukatar Mutane Irinsu Ministan Tsaro Badaru – Ibrahim Musa
Daga Imrana Abdullahi Alhaji Ibrahim Musa shugaban kungiyar masu shara da sarrafa karfafa ta kasa (NASWDEN) reshen Jihar Jigawa kuma mai magana da yawun kungiyar a arewacin Najeriya ya bayyana kungiyar su a matsayin wadda take aikin fadakar da matasa a kan su guji aikata abin da ba dai dai …
Read More »Dan Sardaunan Badarawa Ya Kammala Digiri A Fannin Injiniya Daga Jami’ar Kasar Ingila
Daga Imrana Abdullahi Da ga Tsohon shugaban karamar hukumar Kaduna ta Arewa kuma wani babban kusa a jam’iyyar APC Honarabul Usman Ibrahim, da ake yi wa lakabi da Sardaunan Badarawa samu nasarar kammala karatun digiri a fannin karatun “Sibil Injiniya” wato (Civil Engineering) daga jami’ar Brighton da ke kasar …
Read More »Babu inda na ce nafi Yan Najeriya Shan Wahalar Tsadar Rayuwa, amma ina Fatan Matsalar ta zamo Tarihi -Dangote
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote Alhaji Aliko Dangote ya nisanta kansa da wani labari da ake yadawa a kafafen sada zumunta na zamani cewa ya fi yan Najeriya shan wahalar tsadar rayuwa. Dangote ya tabbatarwa da yan kasa cewa, wasu ne suka dauki nauyin yada labarin domin bata masa suna a …
Read More »GOVERNOR LAWAL LAUNCHES DISTRIBUTION OF FARM INPUTS IN BAKURA, MAFARA AND MARADUN LGAs, SAYS ZAMARA ECONOMY PREDOMINANTLY AGRARIAN
By; Imrana Abdullahi Governor Dauda Lawal has emphasised the importance of agriculture to Zamfara State’s economy, noting that it is predominantly agrarian. On Monday, Governor Lawal launched the distribution of agricultural assets in three local government areas – Bakura, Mafara and Maradun in continuation of the flag-off ceremony for the …
Read More »Allah Ya Yi Wa Tsohon Gwamna Jihar Yobe Sanata Bikar ABBA Ibrahim Rasuwa
Labarai daga Jihar Yobe Arewa maso gabashin tarayyar Najeriya na cewa Allah madaukakin Sarki buwayi gagara misali ya yi wa tsohon Gwamnan Jihar Yobe Sanata Bukar ABBA Ibrahim rasuwa. Alhaji Bukar ABBA Ibrahim dai ya yi Gwamnan Jihar Yobe har karo biyu tsawon shekaru Takwas inda ya kuma zama Sanata …
Read More »A Shirye Muke Muba Gidauniyar A A Charity Goyon Baya – Jihar Kebbi
Daga Imrana Abdullahi An bayyana ayyukan Gidauniyar Tallafawa marayu, gajiyayyu da masu bukata ta musamman ta A A Charity a matsayin abin da ya dace kowa ya hada Gwiwa da su domin neman lada duniya da lahira. Mataimakin Gwamnan Jihar Kebbi, Umar Abubakar Arugungu ne ya ankarar da jama’a game …
Read More »Muna Bukatar Kudin Bai Daya A Afirka – Sarkin Buzayen Ghana
Daga Imrana Abdullahi An bayyana bukatar ganin an samu kudin da za a rika kashewa ana yin amfani da su a dukkan fadin nahiyar Afirka baki daya. Sarkin Buzayen Ghana Abubakar Sadiq ne ya yi wannan kiran na a samu hadin kai a baki dayan nahiyar Afirka baki daya …
Read More »