Daga Imrana Abdullahi Shugaban gamayyar rukunin jami’o’in MAAUN, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya taya fitaccen jarumin fina-finan Nijeriya kuma furodusa Ali Nuhu murnar nadin da aka yi masa a matsayin Manajan Darakta na Hukumar Fina-Finan Nijeriya. Sakon taya murnar na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Farfesa Gwarzo ya …
Read More »Matatar mai na Dangote ta fara tace man dizel da na jirgin sama.
Daga Imrana Abdullahi Shugaban rukunin kamfanonin Dangote Alhaji Aliko Dangote ya bayyana matukar godiyarsa ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu saboda gagarumar gudunmuwa da goyon baya da kuma shawarwarin da ya bayar domin ganin wannan aikin ya tabbata. Dangote ya kuma gode wa kamfanonn NNPC da NUPRC da …
Read More »JIMLAR SUNAYEN YANKUNA GOMA SHA TARA (19) DA GWAMNATIN JIHAR KADUNA TA AMINCE DA GYARAN TSARINSU
Daga Imrana Abdullahi Hukumar Tsara Birane da Samar da Cigaba ta Jihar Kaduna (KASUPDA) ta sake zaiyana jimlan jerin sunayen yankuna goma sha tara (19) wadan da Gwamnatin Jihar Kaduna ta amince da gyaran tsarinsu. Bayanin hakan ya fito ne daga Nuhu Garba Dan’ayamaka, MNIPR, mataimaki Darakta a bangaren yada …
Read More »Wailare Ya Mika Sakon Ta’aziyya Ga Iyalan Bukar Makoda
Daga Imrana Abdullahi Za a ci gaba da tuna babban Gwarzo dan kishin kasa da son jama’a Alhaji Bukar Makida sakamakon irin ayyukan da ya aikata wajen ci gaban kasa da al’ummarta baki daya. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar sakon ta’aziyya da aka rabawa manema labarai …
Read More »EFCC BA TA KAI MANA MAMAYA BA – DANGOTE
Gungun rukunin Dangote, sun ce Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC ta je Babban Ofishin su dakeJihar Legas, amma ba ta Kai musu mamaya ba kamar yadda kafafen yada labarai suka yada a kwanakin baya(4 ga watan Janairu 2024). Cikin wata sanarwa da shugabbani kamfani Dangote suka …
Read More »Gobara: Honarabul Abdulkarim Kero, Ya Jajanta Wa Masu Shaguna, Sarki Tare Da Jama’ar Unguwar Sanusi
Daga Imrana Abdullahi Dan Majalisa Mai Wakiltan Kaduna Ta Kudu a Majalisar Wakilai ta Tarayya da ke Abuja, Honarabul Abdulkarim Hussaini Ahmad da ake yi wa lakabi da (Mai Kero) ya jajanta wa Masu shaguna da ibtila’in gobara ya afkawa a layin Muhammadu Wule kusa da ‘Yar Kasuwa da ke …
Read More »Dangote; Efcc Ba Ta Kai Mana Samame Ba
Katafaren Kamfanin nan da ya karade nahiyar Afirka baki daya mai suna Dangote Group ya fito fili ya bayyana cewa ba a kai wa harabar kamfanin samame ba da ake yadawa a kafofin Sada zumunta na zamani cewa wai hukumar da ke yaki da masu almundahanar kudi da kuma kokarin …
Read More »Allah Ya Yi Ambasada MZ Anka Rasuwa
Daga Imrana Abdullahi Rahotannin da muke samu da sanyin safiyar nan daga wata majiyar iyalai na bayanin cewa Allah ya yi wa fitaccen dan siyasa a Jihar Zamfara da kasa baki daya Ambasada MZ Anka rasuwa. Kamar dai yadda majiyar ta shaida mana cewa ya rasu ne bayan fama da …
Read More »Tsohon Shugaban Majalisar Wakilai Ghali Umar Na’ABBA Ya Rasu A Abuja
Daga Imrana Abdullahi Bayanin da muke samu na cewa tsohon shugaban majalisar wakilai ta Takwas (8) Alhaji Ghali Umar Na’ABBA ya rasu. Tsohon shugaban majalisar wakilan dai an haife shi ne a ranar 27 ga watan Satumba, 1958, an kuma san shi da tsayawa a kan kokarin kare muradun yankasa …
Read More »ZAMFARA APC CONGRATULATES DR. ABDULLAHI UMAR GANDUJE AT 74
It is with hearts filled with joy and happiness that the Chairman, Zamfara State chapter of the All Progressives Congress APC, Hon. Tukur Umar Danfulani, on behalf of leaders, State Working Committee members, and entire APC members in Zamfara, wishes to congratulate our National Chairman of the party, His …
Read More »
THESHIELD Garkuwa