Hukumar Tsara Birane da Samar da Cigaba ta Jihar Kaduna (KASUPDA) ta bayyana rashin jin dadin ta kan yadda a ka koma yin gine-gine ba tare da samun izini daga Hukumar ba. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar da aka rabawa …
Read More »Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Ƴan Kasuwar Funtua wato Funtua Traders Association.
Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin an bunkasa harkokin ciniki da masana’antu musamman a daukacin yankin karamar hukumar Funtuwa da ke cikin Jihar Katsina ya sa hadaddiyar Ƙungiyar yan kasuwa mai suna a sama tana farin cikin Gayyatar ƴan’uwa da abokan arziki zuwa wajan Ƙaddamar da Kalandar Ƙungiyar ta …
Read More »Talakawan Jihar Zamfara Na Bukatar Samun Tsaro – Bashir Nafaru
Daga Imrana Abdullahi Wani jagoran al’ummar Jihar Zamfara kuma fitaccen dan siyasa daga karamar hukumar Talatar Mafara, Alhaji Bashir Nafaru ya kara jaddada kira ga Gwamnatin Jihar Zamfara da ta kara himma wajen samar da ingantaccen tsaro ga al’ummar Jihar musamman ma Talakawa. Bashir Nafaru ya yi wannan kiran ne …
Read More »Uwar Gidan Shugaban Kasa Ta Bayar Da Tallafin Karatu Miliyan 1 Ga Daliban Jami’ar FUDMA
Daga Imrana Abdullahi Uwargidan shugaban kasa Sanata Oluremi Tinubu, ta bayar da tallafin karatu na miliyan daya ga daliban jami’ar Gwamnatin tarayya ta Dutsinma, da ke Jihar Katsina, wadanda yan bindiga masu satar mutane suka sace kwanan baya, a ranar 4 ga watan Okutoba. Uwargidan shugaban …
Read More »Muna Bukatar Hanya Da Kuma Dam Na Ruwa – Rabe Mela Maska
Daga Imrana Abdullahi Alhaji Rabe Mela Maska da ke karamar hukumar Funtuwa ya yi kira ga Gwamnan Jihar Katsina Dokta Dikko Umar Radda da ya taimaka masu da aikin hanyar da ta tashi tun daga martabar Maska zuwa Maska, Tumburkai da sauran wadansu garuruwa da dama a yankin. Haka zalika …
Read More »Bam A Tudun Biri: A Biya Diyya Ga Wadanda Suka Rasa Rai – Aliyu Waziri San turakin Tudun wada
Daga Imrana Abdullahi Shugaban majalisar kolin Kungiyar masu Noman Zamani Alhaji Dokta Aliyu Muhammad Waziri, San turakin Tudun wada Kaduna, Kadimul Islam ya yi Kira ga Gwamnatin tarayyar Najeriya da ta biya diyyar ran wadanda suka mutu da kuma daukar nauyin wadanda suka samu rauni ko jikkata a sakamakon …
Read More »Sanata Barau Jibrin Ya Jajantawa Iyalan Wadanda Aka Kashe A Tudun Biri, Ya Bukaci A Gudanar Da Bincike
Daga Imrana Abdullahi Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya jajantawa iyalan wadanda harin bam ya rutsa da su a kauyen Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna ya shafa. Da yake bayyana lamarin a matsayin abin takaici, Sanata Barau ya bi sahun masu kira da …
Read More »Gobara ta kone ginin rediyon tarayya (FRCN) a Kaduna
Gobara ta kone ginin gidan rediyon tarayyar Najeriya FRCN da ke Kaduna da yammacin ranar Lahadin nan. Ko da yake kawo yanzu ba a bayyana musabbabin tashin gobarar ba amma majiyar mu ta bayyana cewa ta fara ne daga dakin bayar da wuta na Janareto kuma Dakin Janareton ya Kone …
Read More »Honarabul Hussaini Abdulkarim (Mai Kero) Ya Jajantawa da ya daga cikin manyan jam’iyar PDP, Injiniya Hannafi A Kan rasuwar mahaifiyarsa.
Daga Imrana Abdullahi Mataimakin Shugaban Kwamitin Majalisar Wakilai Mai Kula da masaukin bakin Al’ummomi kuma Dan majalisa mai wakiltar mazabar Kaduna ta Kudu Honarabul Malam Abdulkarim Hussaini Ahmed (Mai Kero), ya mika ta’aziyya ga Dan takarar Shugabancin Jam’iyyar PDP na Karamar Hukumar Kaduna ta Kudu, a zaben da ya gabata …
Read More »Sanata Kaka Shehu Lawan Ya Gabatar Da Kudirin Gaggawa A Gaban Majalisa
Daga Bashir Bello Majalisa, Abuja. Dan Majalisar Taraiya mai Wakiltar Mazabar Borno ta Tsakiya , Sanata Kaka Shehu Lawan ya ga batar da wani Kuduri na gaggawa a gaban zauren Majalisar Dattawa da ke Abuja. Majalisar Dattawa ta umarci Kwamitocinta na Sharia da na Yancin Dan’adam da na Dokoki ba …
Read More »